17/11/2025
TAIRƘASHI: Ba A Taɓa Samun Wani Shugaban Ƙasa Da Ƴan Najeriya Suke So Suke Ƙauna Kamar Sugaba Tinubu Ba, Inji Hon. Nuhu Abdullahi
Nuhu wanda ya bayyana hakan a cikin shirin Podcast na Dokin Karfe TV, ya kafa hujja da cewa, "Ƴan Najeriya suna ƙaunar shugaban ƙasa Tinubu ne sabo da mutum ne mai magana ɗaya, idan ya ce zai yi, to zai yi".Inji shi.
Ya ƙara da cewa, "Kuma duk abubuwan da shugaban ƙasa Tinubu ya ce zai yi a Arewa ga su nan yana yi ana gani a ƙasa, wannan ya ƙara sanya ƙaunarsa a zuƙatan ƴan Arewa". In ji Nuhu Abdullahi.
Kun yarda ?

Sheikh Aliyu Ashir lawalFollowing