Abubakar Tajo

Abubakar Tajo We specialize in quality tailoring for both men and women , from stylish native wears to classy modern designs.

bin terjo fationize for more infor:WhatsApp.08143492945
24/06/2026

bin terjo fationize
for more infor:WhatsApp.08143492945

22/06/2026

dm ! for more infor .....

Tafiya da gwaninka akwai daɗi matuƙa, domin idan kana da jarumi a gefenka, komai yana zama mai sauƙi. Wannan ne ya sa ma...
07/04/2026

Tafiya da gwaninka akwai daɗi matuƙa, domin idan kana da jarumi a gefenka, komai yana zama mai sauƙi. Wannan ne ya sa manyan kociyoyin Real Madrid s**a kasance suna cin gajiyar fitattun ‘yan wasa a lokuta daban daban.
A zamanin Zinedine Zidane, ana cewa pass to Cristiano Ronaldo, domin Ronaldo ya kasance gwarzo wanda ke warware matsala a kowane lokaci, yana zura kwallo a lokuta masu muhimmanci. Wannan haɗin kai ya kawo manyan nasarori ga Madrid.
Bayan haka sai Carlo Ancelotti ya zo da nasa tsarin, inda aka riƙa cewa pass to Vinícius Júnior. Vinicius ya kawo sauri, fasaha da kuzari, yana rikita masu tsaron baya tare da samar da damammaki masu yawa.
A sabon zamani kuma, ana danganta Xabi Alonso da pass to Kylian Mbappé, wanda ake kallon sa a matsayin ɗaya daga cikin mafi haɗari a duniya, mai saurin gaske da iya zura kwallo daga kusan ko’ina.
Haka kuma Álvaro Arbeloa yana da nasa ra’ayi, inda yake ganin pass to Federico Valverde, saboda ƙwazo, ƙarfin jiki da kuma iya taka rawar gani a wurare daban daban na filin wasa.
To amma tambayar ita ce: wa ya fi morar wannan damar samun gwarzon jarumi? Wasu za su ce Zidane ne saboda irin tasirin Ronaldo da yawan kwallayensa, wasu kuma za su ce Ancelotti ko Xabi saboda sababbin taurari masu tasowa. Amma a zahiri, duk wanda ya samu irin waɗannan ‘yan wasa na musamman, ya riga ya samu babban riba — domin tafiya da gwaninka.....

YADDA ZAKA ZAMA HA€KER CIKIN SAUƘI ⚔️🥇Ba a zama Ha¢ker a dare daya, kuma ba a zama Ha¢ker ta hanyar sauke wata 'App' gud...
26/12/2025

YADDA ZAKA ZAMA HA€KER CIKIN SAUƘI ⚔️🥇

Ba a zama Ha¢ker a dare daya, kuma ba a zama Ha¢ker ta hanyar sauke wata 'App' guda daya a Playstore. Ha€king ilimi ne, fasaha ce, kuma sana'a ce mai matukar daraja idan ka san hanyar da zaka bi!" 💡⚡

Idan kana son fara koyon Ethical Ha¢king (Ha¢king nagari) da kuma Bug Bounty,
GA matakai 4 da ya kamata kabi,

🥇​Koyi Networking (Yadda Intanet ke aiki) 🌐
Kafin ka koyi yadda ake hakar ramin shiga gida, dole ka san yadda kofofin gidan suke. Dole ka fahimci abubuwa kamar IP Addresses, DNS, da kuma yadda HTTP/HTTPS suke aiki.

🥈​Koyi Linux Operating System 🐧 Kusan dukkan kayan aikin hackers (Tools) suna tafiya ne a kan Linux (musamman Kali Linux ko Parrot OS). Idan baka san Linux ba, tafiyar zata yi maka wahala.

💻​Koyi Programming (Coding)
Ba lallai sai ka zama babban "Software Developer" ba, amma dole ka san yadda ake code.
Fara koyon Python ko JavaScript. Wannan shi zai ba ka damar rubuta naka "scripts" din.

🌐​Fahimtar Web Vulnerabilities:
Koyi yadda ake bankado matsaloli kamar SQL Injection, XSS, da IDOR. Wadannan su ne hanyoyin da zaka bi ka samu kudi a matsayin Bug Bounty Hunter.


"Wanne ne daga cikin wadannan matakan kake son fara koyo ?

//////

Address

Tsiga
Bakori

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Tajo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share