Khairat's Corner

Khairat's Corner Allah muntuba🙏
Allah ka yafi mana 🙏
Allah kabamu Aljannah🙏
Alhamdulillah 🥰
DM for advert📢💰

Dan Allah ya kuga wadannan luxury bags din🥰🥰🥰idan ya burgeku ku Dan gwalamin yatsa sannan Nation wide delivery ne🥰🥰🥰    ...
24/06/2026

Dan Allah ya kuga wadannan luxury bags din🥰🥰🥰idan ya burgeku ku Dan gwalamin yatsa sannan Nation wide delivery ne🥰🥰🥰

Assalamu alaikum masoya Khairat's Corner
24/06/2026

Assalamu alaikum masoya Khairat's Corner

Menene Ra'ayinku❓ ❓❓
22/06/2026

Menene Ra'ayinku❓ ❓❓

Pls kuzo ku rigitani da order Yan gayu masu capacity 🥰🥰🥰
22/06/2026

Pls kuzo ku rigitani da order Yan gayu masu capacity 🥰🥰🥰

22/06/2026

Duk soyyayyar da ta Kai soyyayya ba cika yin aure ba😭💔
Musamman idan akwai shakuwa acikin ta ko kunsan menene dalilin⁉️

INNALLILAHI WA INA ILAIHIRAJIUUN 😭😭Wadannan sune yaran matar da wasu Bata gari s**a kashe a maraban Jos sakamakon suna z...
22/06/2026

INNALLILAHI WA INA ILAIHIRAJIUUN 😭😭
Wadannan sune yaran matar da wasu Bata gari s**a kashe a maraban Jos sakamakon suna zarginta da Satan yara😭
Sai dai wadannan s**a San gaskiyar faruwar alamarin sunce marigayiyar malamarsu ce ta kirata tace Mata akwai muhaddara awani makaranta idan tabukaci marigayiyar da tasamu mutum uku su tafi tare to sai dai da zuwanta anguwan sai Bata gane makarantar ba Inda taje tambayar wasu yara da suke wasa akofar gida kawai sai wata Mata tasa iho tana cewa ga me Satan yara a take bawani bincike matasa s**a fara dukanta har ta mutu Kuma s**a cinna wa gawanta wuta😭😭😭 daga karshe sai dai muce Allah ya jikanta da rahma Ameen😭😭😭😭

21/06/2026

🥰🥰🥰🥰

Waiiiii soyayya ruwan Madara Amma idan Kai dance❤️🥰Dan Allah kuzo Naga se muhawara ake a comment section sabone  photon ...
21/06/2026

Waiiiii soyayya ruwan Madara Amma idan Kai dance❤️🥰
Dan Allah kuzo Naga se muhawara ake a comment section sabone photon Aa wlh tsoho ne shin aganinku sobone ko tsoho🤸😱🫨
Nide senaga kaman.............😘😂😅😆

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khairat's Corner posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share