D One Fashion House

D One Fashion House New page
show a support please
for business/ 08066630054

15/07/2026

Ai Shikenan Lionel Messi

15/07/2026

D -ONE❤✅✌

Daga jihar kano zuwa jihar jigawa. wannan saƙon da kuke gani na amsa daga wajen driver, kyautar magwajin wuya ne tun dag...
15/07/2026

Daga jihar kano zuwa jihar jigawa.

wannan saƙon da kuke gani na amsa daga wajen driver, kyautar magwajin wuya ne tun daga kan 10inch har zuwa 18inch da kuma magwajin arm hole guda 2 na yara da na manya.

Wacce ta fito daga wajen CEO taupeeq fashion wato OGA Abba Bashir Sheshe .

Ya aikomin da shi kai tsaye tun daga garin kano ta hanyar wobil har cikin garin Birnin kudu jihar jigawa inda nake.

Oga yace, naci gaba da raya san-sani na, don haka ku tayani mu gode masa lalle naga karamci sosai da sosai Allah ya saka alkhairi, Allah SWT shi ƙara ɗaga company. Ameen.

Ku mallaki naku kuma, domin wannan abun yana quality sosai, kuma yana da matuƙar amfani.

Ban ƙara tabbatar da inganci da kuma ƙarkon da wannan patterns ɗin yake dashi ba, sede na riƙe shi da hannaye na.

Haƙiƙa wannan abun zai yi lasting sosai zai jima ana amfani dashi kafin ya lalace.

Saboda haka kada a manta, Ga mai buƙata kai tsaye ya tuntuɓi lambar oga 09030190619📞
Domin ya mallaki nasa shima.

15/07/2026

Ku taya ni godiya a wajen Oga Abba Bashir Sheshe kafin waya ta tayi chaji...🔋⚡

Jiki da jini...😪Yau tunda nayi guga nima naji jiki na duk yayi full landin har wani bacci-bacci nake ji.. Shine hadda sh...
15/07/2026

Jiki da jini...😪

Yau tunda nayi guga nima naji jiki na duk yayi full landin har wani bacci-bacci nake ji..

Shine hadda shan fearless ko jikin zai koma stone work... 😄✌

Amma de tunda munyi sallar azahar bari mu ɗan ƙarasa wani aiki.

Allah ka ƙara mana lafiya. Ameen 👏

Yadda nake cire pattern part 1Idan zanyi amfani da stip colar ina da zaɓi guda 2, zan iya amfani da yar jiddah ko kuma n...
15/07/2026

Yadda nake cire pattern part 1

Idan zanyi amfani da stip colar ina da zaɓi guda 2, zan iya amfani da yar jiddah ko kuma normal stip colar.

Ga yadda nake amfani da ita nan wajen fitar da pattern mai inganci ( long lasted ).... 👇

1
Zan yanki stip colar dede girman da nake buƙatar flower ta kasance, se nayi amfani da PEN na zana ta yadda ya dace.

2
Bayan na gama zanen flower na tabbatar abunda nake nema ya samu, se nayi amfani da scissors na yanke.

3
Bayan na yanke pattern ɗina sena sake nemar wata stip colar wadda zanyi parking na pattern ɗin akai saboda yayi kauri sosai.

4
Zan yi amfani da dutsin guga na manne pattern ɗin a jikin wata extra stip colar har se ta k**a sosai.

5
Acikin hoto na 5 zaku ga yadda na manne pattern ɗin a jikin wata stip colar, wadda daga nan zanyi amfani da almakashi na bi gefe gefen sa na yanke.

Daga ƙarshe kunga kenan zai tashi ninki 2, kuma idan ma kaurin sa bai baka yadda kake so ba zaka iya sake manna shi da wata stip colar ya zama ninki 3 se ka sake yankewa.

Nasan idan kayi haka insha Allahu zaka jima kana morarsa ba tare da ya yage ko kuma ruwa ya lalata maka shi ba.

A rubuta na gaba kuma zanyi bayanin yadda nake cirewa da kwali ko kula invitation card na aure tare da bayyana yadda shima ke jimawa ba tare da ya samu matsala ba insha Allahu.

Muna addu'ar Allah SWT ya ƙara mana basira. Ameen...

D One Fashion House

Jiya wani ya tambaye ni, wai dame nake amfani wajen fidda pattern....?! To gaskiya da stip colar, invitation card ko kum...
15/07/2026

Jiya wani ya tambaye ni, wai dame nake amfani wajen fidda pattern....?!

To gaskiya da stip colar, invitation card ko kuma wani kwali me inganci.

Amma insha Allahu zan zo da bayanin yadda nake yinsa ya zama me ƙarfo da inganci ta yadda zai jima bai samu matsälã ba.

Good morning my facebook family... ☕

D One Fashion House

14/07/2026

Messenger ta ta cika fal harma na rasa ya zan mata... 🙆🏿‍♂️🤔

Ɗazu kenan bayan na haɗa kayan aiki ina shirin fara zane tunda ni ba legend bane dole sena zana.... 😉😄Sede in yanke muku...
14/07/2026

Ɗazu kenan bayan na haɗa kayan aiki ina shirin fara zane tunda ni ba legend bane dole sena zana.... 😉😄

Sede in yanke muku zance aikin nan ɗora shi akan atamfar ne kawai ya rage, amma an kammala fidda shi an yanke shi da iron, kawai de ban samu lokaci na antayo muku shi bane.

Ku de kawai ku ɗan jirani yen amanata...😎✌

D One Fashion House

Pattern ɗin aikin nan ya fita kuwa, yanzu na fidda shi...? Duk da cewa aikin tinko ne ba phonix bane, amma de nasan ba z...
14/07/2026

Pattern ɗin aikin nan ya fita kuwa, yanzu na fidda shi...?

Duk da cewa aikin tinko ne ba phonix bane, amma de nasan ba zai gagari mutanen mu ba... 😀✌

Domin tun daɗewa naga yadda wasu mutanen mu s**a yi shi kuma yayi kyau sosai.👍❤✅

D One Fashion House

Address

Jigawa
Birnin-Kudu
721101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D One Fashion House posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share