Abk Qualified Tailoring Service Dawakin Tofa

Abk Qualified Tailoring Service Dawakin Tofa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abk Qualified Tailoring Service Dawakin Tofa, Men's clothes shop, Dawakin tofa Dungurawa Road opposite science college Dawakin tofa kano, Dawakin Tofa.

25/10/2025

Follow To Follow

18/10/2025

MANZON Allah S.A. W ya ce jinkirin biyan bashi zalunci ne, ga wanda ke da halin biya.

Kwana biyu ban harbo muku sabon aiki ba.To ga wannan a dan taba 😊
18/10/2025

Kwana biyu ban harbo muku sabon aiki ba.

To ga wannan a dan taba 😊

17/10/2025

idan ka sauka daga Napep kaji ance kabar kudin to ka liliba wayarka sun dafeta.😹

Monogram design🛍️💯✅ 08064676880
14/10/2025

Monogram design🛍️💯✅ 08064676880

14/10/2025

With Follow To Follow – I just got recognised as one of their rising fans! 🎉

Nayi wnn aikin nayi posting nasa kwana biyu da s**a gabata wani customer daga wnn kafa mai albarka ta facebook ya dauki ...
12/10/2025

Nayi wnn aikin nayi posting nasa kwana biyu da s**a gabata wani customer daga wnn kafa mai albarka ta facebook ya dauki number ta yayi magana cewa yanason exactly yanda nayi na farkon nace to oga bakada matsala kasan mu teloli akwaimu da girmama customer’s namu to finally dai ga nasa yakusa zama ready idan akwai mai bukata yana iya tuntubarmu ta number wayarmu kamar haka 📞08064676880 Ngd nine naku Abk Qualified Tailoring Service Dawakin tofa 🙏🏻

wa.me+2348064676880
12/10/2025

wa.me+2348064676880

Wace mtsala  kuke fuskanta a sana’ar dinki, Ko wace shawara kke bukata akan sana’ar dinki?
12/10/2025

Wace mtsala kuke fuskanta a sana’ar dinki,
Ko wace shawara kke bukata akan sana’ar dinki?

Bawan Allahn nan ya sayomin rake na fara sha nace kaga Wani Jan Abu a wurin Nan. se cemin yayai wai raken mace ce period...
12/10/2025

Bawan Allahn nan ya sayomin rake na fara sha nace kaga Wani Jan Abu a wurin Nan. se cemin yayai wai raken mace ce period take.🤢
Ga rake da girmansa ga zaki Amma na kasa cigaba da sha. shi kuma se dariya yake. Dan ma kudinsa ne za,ayi asara ba nawa ba🙄

Address

Dawakin Tofa Dungurawa Road Opposite Science College Dawakin Tofa Kano
Dawakin Tofa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abk Qualified Tailoring Service Dawakin Tofa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share