17/03/2022
Riyal Hammadu kafi youth forums, Abu Uku ne s**a kara mana kaimi akan ,siyasar gidan commissioner Muhammad magaji gettado An Gina siyasar Gettado Akan ,tausayi da son Gina talakawa da soyayya ,da nakuru da faranta ran mabukata. siyasar gidan Gettado tana da yanci kuma tafi kusa da dimokuraddiya ta turai wacce mu ke kwaikeaiyo. siyasar gidan Gettado itace siyasar jama" a. siyasar a gudu tare a tsira tare da Al umma, gaskiya mai girma commisioner ba abub da zamuce sai dai Allah yasa kafi haka.
Daga Ungiyar Riyal Hammadu kafi youth forums. !