مسجد سنا رحمها الله

مسجد سنا رحمها الله Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from مسجد سنا رحمها الله, Hayin Buba, Gusau.

18/05/2026
Mu na da karatu a yau bayan sallar Magrib, Insha'Allah
25/04/2026

Mu na da karatu a yau bayan sallar Magrib, Insha'Allah

Abban Sana Sir Makama
20/05/2025

Abban Sana
Sir Makama

18/01/2025

النار يعرضون عليها غدوا وعشبا....

26/08/2024

KACICI-KACICI
Ƙaidah:
Duk wnd ya fara amsawa shine zai cinye koda kuwa amsar su ta zama ɗaya da wanin sa.
Sbd yanayi, koda baka amaa duka ba za'a iya baka makin rabin amsa, wato zk ci rabin kyauta..
T1. Sai yayi waƙe yace da ƴan majalisar sa:
"Ka zama ɗan duk wanda ka ga dama, amma ka ƙururuci adabin baka".
"Ba jarumin matashi bane duk wanda zai ce uba na wane ne, lallai jarumin matashi shine wnd zai ce ga ni nine wane".
(a) Meye sunan wnd yayi wannan waƙe?
(b) Meye dalilin yin wannan waƙe?
(3) Kuma meye asalin ƙissar cikakkiyar ta?
Ina taya ku murnar Ranar adabin Hausa ta duniya😁
Maki.
T2. A cikin kalmar مغفرة Magfirah da ta zo a cikin Alƙur'ani, ta na da wasu balagat, daga cikin su akwai nuna matsayi da fifiko na wamnan al'ummah ta manzo s.a.w, a kan wacce ba ita ba; haka kuma a lokaci guda ta na nuna mu'ujizah ta Alƙur'ani.
(a) Kawo wannan banbancewar da kalmar tayi a cikin aya tsakanin mu da wasu al'ummomin.
(b) Mene abin Mu'ujixar a ciki?
100k😁

27/06/2024

BARAN MAKAFI
Duk ƙasar da ka je ka tarar makafin ta na bara, ka tabbata ko dai talaucin ƙasar ya yi yawa ko zalincin ta ne ya yi yawa.
Ai babu mai uzuri kmr makaho a wajen nema, amma a ce abincin da zai ci sai ya fito ya yi bara!
Alama ce da ke nuna shi kan sa mai idon an zalince sh.i

Saina has arrived!Pls put bless on her👏🏽 وَشَجَرَةً تَخْرُجُ مِن طُورِ سَيْنَاءَ تَنبُتُ بِالدُّهْنِ وَصِبْغٍ لِّلْآكِلِ...
23/04/2024

Saina has arrived!
Pls put bless on her👏🏽
وَشَجَرَةً تَخْرُجُ مِن طُورِ سَيْنَاءَ تَنبُتُ بِالدُّهْنِ وَصِبْغٍ لِّلْآكِلِينَ

17/02/2024

صفة الصلاة

Address

Hayin Buba
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when مسجد سنا رحمها الله posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share