Shafi'i Maishanu Gusau

Shafi'i Maishanu Gusau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shafi'i Maishanu Gusau, Gusau.

09/07/2025
24/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Lawal Fahad Maishanu, Nura Yusuf, Ahmad Matazu

09/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Umar, Ahmadl Muhammed, Abdussalamu Isa

27/03/2024
23/11/2023

Ina da shawara zuwa ga mahukuntan ilmi na jahar Zamfara.

Da farko abin farin ciki ne abin a yaba, na ɗaukar matakin kaddamar da ilmi a jahar a matsayin babban abin da ke bukatar ƙololuwar kulawa ta mussaman. Allah ya bada nasara akan samar da hanyoyin farfaɗo da shi domin cigaban jaharmu baki ɗaya.

Shawarar dana ke son in bayar, wani shiri ne da naga jahar Jigawa sun yi kuma ya haifar da ɗa mai ido ta fuskar ɗaukar malamai da tace mafi cancanta daga cikinsu.

Wannan shiri sun kira shi da suna J-Teach (wato Jigawa Teach). Makamancin shirin gwamnatin tarayya na N-Teach.

A ƙarƙashin wannan shiri nasu sun ɗauki matasa da dama a jahar inda aka turasu makaratun suna aikin karantarwa ana basu allowance a kowane wata na ₦20,000. Bayan tsawon lokaci gwamnatin ta dawo ta bibiyi waɗannan malamai, aka duba best performing (based on recommendations) aka yi selecting mafiyawa daga cikinsu aka basu aikin karantawar na dindindin (Permanent and Pensionable Offer).

Wannan shiri ya bai wa gwamnati damar tantancewa tare da samun ƙwararru da waɗanda suke da sha'awar aikin karantarwa da gaske ba neman aiki kawai ba.

Allah ya bada ikon amfani da ire iren waɗannan dabaru, domin farfaɗo da martabar ilmi a jahar Zamfara, amin.

- Abubakar Sadiq

17/11/2023

Kubashi shawara wlh
Hmmm saifa ya aje minister sannan zaishiga zaben, nidai inajimai Tsoron 2:0 Hadi da own Goal.Wlh Kau😂😂

18/09/2023

YAN BASAJA WLH KUNYI FAILING

16/09/2023

ASSALAMU ALAYKUM

Today is SATURDAY 1 RABIU'L AWWAL 1445H ACCORDING TO SULTANATE COUNCIL /16th SEPTEMBER 2023

اللهم تقبل الله منا جميعا صالح الأعمال

May Allah give us the ability to observe all our daily Ibadats, accept them and reward us with Jannatul Firdaws.

13/09/2023

Na dawo gadan2
Ya muka sameko

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafi'i Maishanu Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share