Sultan Enterprise Gusau

Sultan Enterprise Gusau Assalamu Alaikum yan uwa Maabuta wannan kafa muna kawo maku kaya kala daban daban na gida dana kasas Amin
naku Hanafi M Sani Yandoto (07039457670)

Assalamu alaikum jama'ah musamman 'yan uwa matasa munbuda wannan shafine bisa la akari da irin kalubalen dake gabanmu sanin kowannenmu halin da matasa suke ciki yanzu sai dai muce INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI UN !!! dan abun sai baya kawai muke sake komawa ko bayaga saniyar waren da tsaffin shuwagabanninmu suka mai damu a bangaren wakilcin mukaman gwamnati duk dayake mune masu basu gagarumar gu

dunmuwa tundaga yakin neman zabe harzuwa kare abunda akazaba bayaga bangar siyasar da wasunma ke kada kansu wanda wannan ma bakaramar matsala bace garemu bisa wannan ne muke neman gudunmuwarku ta hanyoyi daban daban danciyarda rayuwar gaba mungode da hadinku Allah yaimuna jagoranci.

25/07/2026

MATSALAR GA TA TSARO ALLAH DAI YAKAWO MUNA KARSHENTA KAWAI

29/06/2026
SULTAN NIG LIMITED
12/06/2026

SULTAN NIG LIMITED

11/02/2026

JAGORA DA MUTANEN GIDANSHI SUNCE KOGUNA ZAAYI KUNATA GUNA GUNI YANZU KUMA YACE KOWA YAFITO YA NEMA KUNATA MURNA SANNUNKU....

Irin Haka Ake gudu Ai
09/02/2026

Irin Haka Ake gudu Ai

Shugaban Amurka Donald Trump ya jinjina wa uwargidan shugaban Najeriya Sanata Remi Tinubu, kan hidimar da take yi wa mabiya addinin Kirista.

Address

Gusau

Telephone

+2347039457670

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sultan Enterprise Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sultan Enterprise Gusau:

Shortcuts

Share