Umar Tasiu Abubakar sharifai

Umar Tasiu Abubakar sharifai Mutunta juna

28/12/2025

SABODA KIN MUSULUNCI DAWASU MASU RAUNIN IMANI SUKE CEWA INDAI KAIWA CIRISTAR HAPPY CRSMAS WAI KAZAMA KAFIRI KAJI WANI DABBANCI TO NIMA TAMBAYATA ANAN ITACE IDAN SHIMA YAIMAKA BARKA DA SALLAH SHIMA DAI YAZAMA MUSULMI KENAN KO ?

26/01/2024

WAYYO SANYI YAUFA ANA TSULASHI BA SAUQI

WALLAHIL AZEEMDa Mu Muridan Wannan Zamanin Mun San Hakikanin Yadda Sheikhu Ibrahim Niasse RTA Ya Tafiyar da ba Rayuwarsa...
26/01/2024

WALLAHIL AZEEM
Da Mu Muridan Wannan Zamanin Mun San Hakikanin Yadda Sheikhu Ibrahim Niasse RTA Ya Tafiyar da ba Rayuwarsa, Wallahi da zamuji kunya mu kira kanmu Almajiransa ko Masoyansa ko Mabiyansa.
Tun b***e idan muna tuna fadinsa:-

من أراد أن يكون معي في حالي فليسلك طريقي في الاقوال والأفعال بامتثال الأوامر واجتناب النواهي في الظاهر والباطن والتعطش والتشوق الى الوصول الى مرضاة الله.

Ma’ana:-
Wanda yake son ya kasance tare dani cikin Hali na, Toh dole yabi Hanyata cikin Maganganu da Ayyuka ta hanyar bin Umurnin Allah da gujewa Haninsa a sarari da boye, da Kishirwa da begantuwa izuwa ga Yardar Allah.

فتشبهوا إن لم تكونوا مثلهم ٪؜ إن التشبه بالكرام فلاح

©️ [email protected]

Download the app and register https://magnv-app1.top/*GENERAL INVITE CODE* :👉   w9dyzkvGive app all permission Telegram ...
15/08/2023

Download the app and register https://magnv-app1.top/

*GENERAL INVITE CODE* :👉 w9dyzkv

Give app all permission

Telegram Customer service:
👇👇👇👇👇👇
Wannan ce zata Baku Reward👉

01/05/2023

MUFADAMUKU KOKUMA KUMA KUNA LISSAFI INKUSANI BARI MUSAKE GAYAMUKU YAU SAURA KWANA 27

01/05/2023

Kwankwaso Established
KUST 2001
NORTHWEST 2012

KYAUTAR GASKIYA ZUWA GA MASU NEMAN SHIRIYA.  Wani tsinanne ya taba zuwa gurin Annabi (saw) ya ce masa "ka ji tsoron Alla...
01/05/2023

KYAUTAR GASKIYA ZUWA GA MASU NEMAN SHIRIYA.
Wani tsinanne ya taba zuwa gurin Annabi (saw) ya ce masa "ka ji tsoron Allah". Manzon Allah ya yi fushi da shi har wasu sahabbai s**a ce a kasheshi amma Annabi ya hana. Wannan a cikin Sahihu Muslim ya zo.

A zahiri fadin cewa "ka ji tsoron Allah" ai ba matsala ba ce tun da Allah ma ya ce a yi umarni da jin tsoron Allah. Amma ka tsaya kana gayawa Manzon Allah ya ji tsoron Allah cikakken raini ne da sahabbai da shi Manzon Allahn duk sun gane haka.

Idan aka barshi ma cewa abin da wancan jakin ya fada Tauhidi ne, gayawa Manzon Allah wannan maganar bayan ka jero wadanda ka kira mushe ya cika tataccen iskanci. Yanzu idan ina jero yan iska da yan daba na ce ba wanda nake tsoro a cikinsu sannan daga baya na ce "kai ko Ibn Taimiyya" ba na tsoro me nake nufi idan Ibn Taimiyya ba dan iska ba ne tun da a jerinsu na sakoshi? Wannan shi ne muhallisshahid din da ake ta fada.

Masu son Annabi da ganin kimarsa ne kawai suke gane girman rashin ladabin da jakin can ya yi. Amma wadanda aka nuna musu Annabi kamar envelope ne da ya gama isar da sakonsa ba za su gane ba. Musamman wadanda aka ce musu wai Annabi ya kusa rusa addini da ya ce a kawo masa abin rubutu a lokacin da zai wafati wai har sai da Umar dan Khaddabi ya ceci Musulunci daga hannunsa!.
Alhamdulillah.

25/05/2022

Assalamu Alaikum

ليس المؤمن بالطعان وللعان وللبذيء، رواه البخاري
Manzan Allah s aw y ce : mutane guda uku ba muminai bane

1) MAISUKAR NASABAR wani / wata bisa qarya

2) MAITSINEWA MUTANE ( amma fah banda wadanda manzan Allah s a w d kansa yace atsine musu, kamar mata masu Shigar banza Annabi yace ku tsine musu domin sudin tsinannune العنوهن فإنهن ملعونات

3) WANDA yake / take furta kalaman BATSA

Ubangiji k azurtamu d bin dokokinka d kaucewa duk abinda kayi hani dashi duk yadda zukatan mu suke SO

25/05/2022

BARKA DA WANNAN LOKACI

26/04/2022

MAZA ABIN LABARI
*
**
***
Ko ina kabi, yara da manya, baqaqe da farare, kowa Barhama yake so, wannan abu yana ci min ɗanwake da digger 🙄

Ina cikin takaicin haka, Kwatsam sai naji wanda ake kira Barhama ɗin yana fadin "WA AINA BARHAMU WAMA BARHAMU", Na ce ashe mahajubi ne ma ake ta wani alfahari dashi haka? Karshen hijabi kenan ai rashin sanin kanka.

A zuciyata nake maganar amma sai Barhama ya juyo ya kalleni yace, abinda nake nufi shine "WALAU SAWWARUNI FIL HAQIQATI LAM YARAU SIWA SHAKSU MAHABUBI BIHI...." babu ni sai muradi 💕

Na fashe da dariya nace shehu wannan maganar taka ai jazba ce, sai yayi murmushi Yace kai Sadauki, FAHAL ABSARAT AINAKA MISLIYA SA'IRAN SULUKI WA JAZBI WAL ULUMU FUYUDU 🤔

Nan take na narke cikin shehu Balarabe mai goran faidha na cewa Shehu "WALLAHI NA SALLAMA A GAREKA KAI DA QAFA YAU BANDA TSANI ZUWA RAHAMANU BANDA KAI BAR... Zance barhamu sai gibrima yace "Qanqamu zaka ce" na gigice nace meye ma'anar sunan nan kuma? sai shugaban masu motocin faidha wato shehu malam tijjani yan mota yace abin nufi da QANQAMU shine "Qad kafaniy hubbuhu dinan ilaa yaumil qiyami".

Nace A'a ni shehu Abulfathi bai koya min haka ba sai na tattara kayana na gudo gida wurin shehi, nace Maulana Abulfathi tsakanin waliyan nan da shehu Barhamu na kasa gane inda s**a dosa fa, wani irin ladabi suke masa da girmamawa haka, waye shehu ne?

Sai shehi yace "Sadauki ai gara su, suna da abin faɗa cikin shehu, ni dai wallahi fata nake in mutu ina cikin almajiran shehu Ibrahim kawai" ai ina jin haka na tattara buje na, na maqale takalma na a hammata, na dauki carbi na koma tuba cikin Shehu.

MI ZAI HANA MIN ƊIMAUTA DA SONSA KAMAR, WAUTA DA HAUKA DA YIN ZIKIRIN SA BA GAJIYA.

✍️✍️✍️S A I
G O D I Y A 🗣️

02/02/2022

'yan mata karkiga kin tara samari kizata ke wata kyakyawa ce duk abinda da yake da araha anfi samunsa

Address

Behind Murtala Muhammad Hospital
Gwarinpa
0070212

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2348039705517

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Tasiu Abubakar sharifai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Tasiu Abubakar sharifai:

Shortcuts

Share