Hausa Films Arewa

Hausa Films Arewa KANNYWOOD NEWS & MORE,,whatsapp 07064686143πŸ“±πŸ“ πŸ“ž

Jaruma Firdausi Yahaha,,dawani film kukasanta?
27/08/2026

Jaruma Firdausi Yahaha,,dawani film kukasanta?

Baimutuba Afadi alheri ko ayi shuru please
21/08/2026

Baimutuba Afadi alheri ko ayi shuru please

Dandalin daukar shirin GABAS
15/08/2026

Dandalin daukar shirin GABAS

Khadija Er tik tok Tarasu A garin Abuja,,Bayan en uwanta sunyi sunyi tadaina Kade kade da Raye Raye a Tik tok Tadawo Tan...
14/08/2026

Khadija Er tik tok Tarasu A garin Abuja,,Bayan en uwanta sunyi sunyi tadaina Kade kade da Raye Raye a Tik tok Tadawo Tanatsu Amma Taki,,Yanzu gashi videos Nata Na Fitsara Yagama Yaduwa

Anajan Hankalin Maza Da mata Masu Rashin Kunya Dasu daina Saboda Gudun Irin wannan Ranar,,Idan Kunne yaji To jiki Yatsira

Masha Allah Humaira Lokaci Yayi zata Amarce πŸ₯°β€πŸ’—πŸ’“
07/08/2026

Masha Allah Humaira Lokaci Yayi zata Amarce πŸ₯°β€πŸ’—πŸ’“

Khadija Mainunfashi
06/08/2026

Khadija Mainunfashi

Ummi Gayu
06/08/2026

Ummi Gayu

from the set of   season 3
01/08/2026

from the set of season 3

Adam  a zango Yafadi Dalilin Rabuwa da Matarsa Maimuna,,Kamar Yadda Yace A Shafinsa Na Instagram,,Rabuwar Lafiya Sukayi ...
01/08/2026

Adam a zango Yafadi Dalilin Rabuwa da Matarsa Maimuna,,Kamar Yadda Yace A Shafinsa Na Instagram,,Rabuwar Lafiya Sukayi Ba Fadaba,,Dalilin Rabuwar Shine,,Genotype Dinsu Aka Gwada Yazo Iri Daya wato AS & AS

Donhaka likita ya Tabbatar masu akwai matsala ta Mu,amalar Aure,,Kawai saisuka Yanke Shawarar Rabuwa Dashi Da Maimuna Matarsa,,yace Masu yada wasu maganganu akan Rabuwar Duk ba Haka Bane,,kamar yadda kuke gani a wannan Rubutu najikin Hotannan

ALLAH YASA HAKA SHINE YAZAMA ALHERI GAREKU GABA DAYA AMIN

Ango da Amarya AMINU SAIRA tareda Amaryarshi πŸ’“πŸ’“β€β€πŸ€πŸ€ŽπŸ«‚
31/07/2026

Ango da Amarya AMINU SAIRA tareda Amaryarshi πŸ’“πŸ’“β€β€πŸ€πŸ€ŽπŸ«‚

Address

Tudun Wada
Kaduna
80082

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Films Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share