Dan ummie fashion plus

Dan ummie fashion plus Sewing and materials

17/09/2025
15/09/2025

dan ummie fashion plus

04/12/2024

Hi can we do giveaway?

It availableAny colour
15/09/2023

It available
Any colour

GASA AKAN DINKI, TAMBAYOYI NE MASU SAUKI WANDA KASANI KA AMSA.....1. Taya ake iya tsaida Breast curves, sannan wani kala...
31/08/2023

GASA AKAN DINKI, TAMBAYOYI NE MASU SAUKI WANDA KASANI KA AMSA.....

1. Taya ake iya tsaida Breast curves, sannan wani kalan breast curves yafi kyau ga mata masu jiki dakuma marasa jiki?

2. Shin jikin mata shapes iri nawane, sannan kowani shapes da irin kalan dinkin dayafi hawansa, zaka iya lissafo shapes din jikin Mata, da irin kalan dinkin dayafi hawan shapes din?

3. Umbrella Gown, taya zaka yankata babu da shi, sannan taya za ayiwa mace mai jiki batare da anyi dashin ta ba?

4. Hada dinki iri-iri ne, zaka iya lissafo wanda kasani, acikin su akwai INSTEAM SEW, Ma'ana dinkin dazainkasan ce komai aciki, biza aga komai awaje ba, sahin zaka iya fadan wani bayan wannan?

6. Idan wuyan riga tayi fadi, ba zurfi ba, taya za arageta batare da tanuna ba, sannan wani bayani zakayi akan matsalan fadin wuya?

7. Zaka iya lissafo, adadin wuya masu collars daka sani, da sunayen su, dakuma kadan daga bayanin kowanne?

8. Mai yasa Breast curves yake kasa baya zuwa dai dai da jikin mai kayan, a ina asamu matsalab zaka iya bayani?

9. Crionline robace datake daga kasan riga, amma mutame dayawa suna sata amma bata tashi, komai yasa, ta ina matsalab take?

10. Yi gamsash shen bayani, akan mahimmancin amfani da Iron asanda ake dinki.

Kazabi tambayan dakake ganin zaka iya amsata, cikin bayani mai gamsarwa, domin saura su amfana.... Akafta.......👌

Address

Amal Complex Magadishu Layout Kaduna
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 08:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 08:00
Friday 09:00 - 08:00
Saturday 09:00 - 08:00
Sunday 10:00 - 04:00

Telephone

+2347019895098

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan ummie fashion plus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share