16/04/2024
Matsaloli 10 na National I'd Card damuke gyarawa 👇
1. Idan NIN dinka na nuna No record fund muna gyarawa
2. Idan anyi gyara a NIN dinka misali anyima gyaran Date of Birth amma bar yanzu bai hauba, muna gyarawa
3. Idan kanaso kayi generating na virtual NIN amma NIN dinka batayi, muna gyarawa
4. Idan kaje ayima rijistar layi amma NIN tana nuna photography erro ma'ana akwai sai ka chanza hoton dake jiki, muna gyarawa
5. Idan kana bukatar plastic NIN I'd card, munayi
6. Idan slip dinka yabace muna retrieving ko bakada tracking I'd
7. Idan kaje Bank akacema National I'd Card dinka is not valid muna gyarawa
8. Idan katabayin National I'd card fai fitoba har yanzu, muna fiddowa
9. Idan bakasan Date of birth din dake jikin NIN dinkaba, muna dubawa
10. Idan kaje yin International Passport amma NIN dinka na nuna No record found, muna gyarawa.
Call/chat on WhatsApp 07066686036