Haleesard's henna

Haleesard's henna shafin lalle masu kyau da ma Ana da Wanda nay da kuma designs Kala Kala na nan kasarmu Dana ketare

musulunci shine rayuwa muna gdy da Allah subhanahu wata Ala da yabamu haske mai haskakawa addinin islama Allah muna rokonka ka Kara dawwamar damu acikin sa don fiyayyen halitta Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam Ina rokonka Allah ka kareni daga sharrin mutum da aljann a wannan sana ar tawa nida dukkan musulmi ya Allah (Allahumma Amin ya ZULJALALI WAL IKRAM)�� love u ol masoyana

Address

Unguwan Dosa Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haleesard's henna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Haleesard's henna:

Shortcuts

Share