16/07/2026
Wai jama,a me yake faruwa nea da sunusi token nee kowa yayi shiru team yayi tsit babu marketing babu komai sai sauka yake hakan fah yana kara jefa holders cikin damuwa yakamata.aduba koa a futo ayi bayani ko anaso abawa masu korafi ne dama su kwasa snnn ai shilling dinsa