Garko kwankwasiya amana

Garko kwankwasiya amana Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garko kwankwasiya amana, Women's clothes shop, 09123528573, Kano.

14/09/2025

*Ka fara Safiyar ka da Karatun Al-Qur'ani zaka Wuni cikin aminci da Nutsuwar zuciya๐Ÿค๐Ÿ˜*

22/08/2024
Dan Allah daure kaimin  ๐Ÿ€๐Ÿ€ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa...
22/08/2024

Dan Allah daure kaimin ๐Ÿ€๐Ÿ€ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€

๐ŸŒฟ๐ŸŒฟBayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ

๐ŸŒน๐ŸŒนBayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ kuma yana murmushi ๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€,,,,๐ŸŒน๐ŸŒน,

๐ŸŒบ๐ŸŒบSai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ kuma kana murmushi๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€, ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’

๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธSai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ

๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„

๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผSai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒปSai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป

๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒดSai s**a ce to ya Rasulullah su waye?๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด๐ŸŒด

๐Ÿ๐Ÿ๐ŸSai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ๐Ÿ

โคโคโคSai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,โคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโค

๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบManzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.

โคโค โคโคโค
idan harkaji dadi๐Ÿ˜† aranka to don Allah katura zuwa group 5 kacal๐Ÿฅฐ

Innalillashi Dan Allah akawo dauki wlh wlh suna cikin matsala gaskiya yak**ata adaumataki awannan gurare domin wlh wadan...
27/07/2024

Innalillashi Dan Allah akawo dauki wlh wlh suna cikin matsala gaskiya yak**ata adaumataki awannan gurare domin wlh wadannan anguwani suna cikin matsala babba abinma saikagani da idanunka

Muna kira zuga gwamnati data kawo mana dauki mu alumar Karamar hukumar garko domi wannan rabi dakukagani tunyana Dan karamin muke magana Amma kowa idan yagani yaishiru mukuma bazamu gaji da post din wannan waje idan bagani mukai ankawo mana daukiba

27/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdullahi Abubakar Adamu, Mustapha Idris Sadik, Amir Isah Garko

07/05/2024

Watch, follow, and discover more trending content.

  ๐Ÿ‘ˆSubuhanallah yan uwanmu yan kasuwa mazauna legas da suke fada ayanzu haka tsakanin hausawa da yarabawa Allah ya kawom...
02/05/2024

๐Ÿ‘ˆSubuhanallah yan uwanmu yan kasuwa mazauna legas da suke fada ayanzu haka tsakanin hausawa da yarabawa Allah ya kawomuku mufuta wadanda s**a mutu Allah ya jikansu wadanda s**a jijkata ya basu lafiya wadanda s**ayi asara Allah k**ayar musu ka kiyaye afukuwar haka anan gaba

Address

09123528573
Kano
09123528573

Telephone

+2349123528573

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garko kwankwasiya amana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Garko kwankwasiya amana:

Share