Maganin mata da maza jindadin ma aurata

Maganin mata da maza jindadin ma aurata Women

Asami kankana ta Naira Dari 100.Tafarnuwa kunso 1.TSamiya sili 4.Danyar citta guda 1.Tumeric (kurkur) guda 4.Sai ayanyan...
13/02/2023

Asami kankana ta Naira Dari 100.
Tafarnuwa kunso 1.
TSamiya sili 4.
Danyar citta guda 1.
Tumeric (kurkur) guda 4.

Sai ayanyanka su asa ruwa little 2 da rabi wato pure water 5.

Sai atafasa sosai kana atace arinka Sha na sati 2 insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan Nau in cutar sanyi kowani iri.

Harda Wanda kesawa kaji k**ar kana da ulcer.
Asanar da wasu sbd ALLAH.

11/02/2023

Wannan itace wakar film din aduniya

10/02/2023

Gaskiya be malam

DABI'UN DA NA TSANA GA MACE!1- Na tsani naga mace tana tafiya tana tsartar da miyau (yawu) especially mace budurwa, 2- K...
07/02/2023

DABI'UN DA NA TSANA GA MACE!

1- Na tsani naga mace tana tafiya tana tsartar da miyau (yawu) especially mace budurwa,

2- Ko ban sanki ba, idan naga kina tafiya akan hanya cikin sauri da gaggawa, a take sai naji raina ya baci, domin tafiya cikin nutsuwa da k**ala ita tafi dacewa da mace, tashin hankali shine kadai abinda ya k**ata yasa aga mace tana tafiya cikin sauri,

3- Na tsani macen da take ganin daidai take da maza, har take ganin ita babu wani wanda zai juyata ko kuma yayi yanda yaga dama da ita, har take ganin ai duk abinda namiji yayi ko kuma yake yi, itama za tayi, irin waɗannan matan ina matuƙar jin haushin su kwarai da gaske,

4- Budurwar da take zuwa biki a kullum, yau tana bikin kawarta wance, gobe taje dinner din wance, jibi ta kara zuwa bikin Birthday din wance, irin waɗannan matan da ina da iko akansu da babu abinda zai hana ban zane musu jiki babu riga a jikinsu ba, don uban su!

5- Na tsani mace me Bleaching ko wacece, kuma Allah yayi mana katangar karfe dasu!

Mu wuni lafiya.

Yar aji ce, ke zuwa tana tarar wadda mijinta zai aura tana ci ma ta mutunci…Haba! Yar aji, ba mutuncinki bane. Raini k**...
04/02/2023

Yar aji ce, ke zuwa tana tarar wadda mijinta zai aura tana ci ma ta mutunci…

Haba! Yar aji, ba mutuncinki bane. Raini k**e jawo ma kanki.

Tattalin arzikin Najeriya zai bunƙasa a 2023 - MDDMajalisar Dinkin Duniya ta ce ana sa ran tattalin arzikin Najeriya ya ...
30/01/2023

Tattalin arzikin Najeriya zai bunƙasa a 2023 - MDD

Majalisar Dinkin Duniya ta ce ana sa ran tattalin arzikin Najeriya ya bunƙasa da kashi uku cikin 100 a shekarar 2023.

A wani rahoto da Majalisar Dinkin Duniyar ta fitar kan yanayin bunƙasar tattalin arzikin duniya a shekarar 2023, ta ce ƙaruwar hauhawar farashi da ƙarancin wutar lantarki na yin tasiri a kan haɓakar tattalin arzikin Najeriya.

''To sai dai tattalin arzikin zai bunƙasa ta hanyar haɓakar kasuwanci da sauran sana'o'i, lamarin da zai sa bunƙasar ta kai kashi uku cikin 100.'', in ji rahoton.

Rahoton ya ƙara da cewa ana sa ran samun haɓakar tattalin arziki ne a gabashi da yammacin Afirka.

Haka kuma rahoton ya yi hasashen cewar ƙaruwar farashin kayayyaki zai taimaka wa masu safarar kayayyakin, to sai dai kuma ta yi gargaɗin cewar ruguwar ɓukatar kayayyakin a duniya ka iya haifar da kalubale.

ABUBUWA UKU IDAN BUDURWARKA TANAYI MAKASU ZAKA RABU DA ITANa farko idan kana tura mata sako ta WhatsApp ko text message ...
18/01/2023

ABUBUWA UKU IDAN BUDURWARKA TANAYI MAKASU ZAKA RABU DA ITA

Na farko idan kana tura mata sako ta WhatsApp ko text message batayo reply sai yayi k**ar kwana biyu ko sama da haka.

Na biyu idan kana calling nata bata dagawa arana saikayi missed call 15 ko sama da haka saita gadama zata daga kuma tana filling Babu wani excuse kuma idan baka Kara kiraba bazata biyoba

Na uku idan kana zuwa kofar gidansu kana aikawa akirata idan ta tashi bata fitowa saika shanyu kayi akallah awa daya ko sama da haka kuma idan zata fito bazatazo maka da wani excuse ba Wanda zai gamsar dakai ba just kawai zatace maka wani abu takeyine shiyasa bata fito da wuri ba kuma bata gamaba kaga dole Takoma

Hakika idan budurwarka tanayi maka wadannan abubuwan dana lissafi to lallai kasani lokaci yayi da zakayi block dinta kowace kafa kayi delete din photo dinta gaba daya

Kayi block dinta a WhatsApp
Kayi block dinta a Facebook
Kayi block dinta a Instagram
Kayi block dinta a Snapchat
Kayi block dinta a Tweeter
Kayi block dinta a tik tok
Kayi block dinta a kowace kafar sadarwa idan ba hakaba to hawanjini ne yakeyi maka sallama

Kaje kanemi wacce tasan mutuncinka wslm

GYARAN JIKI AMARE DA UWARGIDA:Amfanin Garin Hulba Don Gyaran JikiGyaran FuskaZa ki samu garin hulbar ki dama da madara d...
17/01/2023

GYARAN JIKI AMARE DA UWARGIDA:

Amfanin Garin Hulba Don Gyaran Jiki

Gyaran Fuska

Za ki samu garin hulbar ki dama da madara da
zuma ya damu sosai sai ki shafa a fuskar ki, ki
barshi k**ar minti talatin kafin ki yi wanka, fuskar ki
zata yi sheki zai kashe miki pinplesya gyara miki
fuska kuma yana maida tsohuwa yarinya.

MAIDA TSOHUWA YARINYA:

[email protected]
☏+2348037538596 or ☏+2348066627317

duk matar da take son gabanta ya matse kofar ta zama karama k**ar na budurwa, sai a samu ya'yan bagaruwa da ganyenta a tafasasu a rinka zama cikin ruwan ta yanda zafin ba zai cutarba, anaso kullun ayi hakan sau daya insha Allah zai matse ya zama karami,kuma koda akwai wasu kuraje masu fitowa sunayin kai-kai duk zasu mutu da ikon Allah : wani hadin kuma: shi wannan hadi za a tanadi kayayyaki k**ar
haka:
🍉- kankana mai zaki
🍍 abarba mai kyau
🍠 gwanda mai kyau
🍎 apple(mai ja sosai)
🥛 madarar ruwa(luna ko peak)
🍯 zuma
wadannan kaya zaki hadasu guri daya sai ki
markadasu, kitacesu,sai ki saka suga ko
mazankwaila ki rinka sha wannan hadin yana da kyau sosai musammam ga amare ko masu niyyar yin aure wani hadin kuma: zaki samu ya'yan hulba sai ki sami karanfani
da kuma ya'uan habbatulbaraka da kuma zuma dukkansu cokali bibbiyu 2 zuma kuma cokali hudu 4 sai ki dafasu su dahu sai ki sauke inya huce sai ki rinka sha kina kuma k**a ruwa dashi yanada kyau sosai.

Sirrin Rike Miji
☏+2348037538596 or 08121422558

17/01/2023

Allah yakai haske kabarin ka Kamal aboki

Abunda Yasa Kake Daukan Lokaci Bayan Kayi Zuwan Kai:Maza da yawa suna son sake ci gaba da saduwa da matansu bayan sunyi ...
17/01/2023

Abunda Yasa Kake Daukan Lokaci Bayan Kayi Zuwan Kai:

Maza da yawa suna son sake ci gaba da saduwa da matansu bayan sunyi zuwan Kai na farko. Amma hakan yana citura sai zuwa bayan wasu mintuna wasu kuma sai ma an kai sama da awa 24.
Akwai mazan da suna iya yin zuwan kai har sau biyar ba tare da sun sauka daga kan matansu ba. Irin wadannan maza bincike ya nuna Kashi 30 ne cikin 100 na maza dake da irin wannan halittar.

Kamar yadda aka samu irin wadannan kason cikin maza, haka ma ake dasu cikin mata, akwai macen da idan ta gamsu sau daya bata bukatar namiji sai bayan wani lokacin. Akwai wata sai ta kawo sama da biyar sannan take sanin tayi Jima'i.

Dukkanin masu irin wadannan halittar babu wani matsala dake damun su. Illa kawai haka halittarsu na Jima'i yake. Yayin da kuma s**a nemi takurawa kansu yin fiye da abunda halittarsu bazai iya dauka ba, suna iya cutar da kansu.

Bisa al'ada irin yadda halittar mazakuta yake bayan yayi zuwan Kai. Mutum yana bukatar akalla mintuna 10 zuwa 20 domin baiwa azzakari hutu da kuma damar sake maido da sinadarin dake maido da kuzarin namiji.

Sai dai ga sabbin ma'uarata maza wasu lokutan suna iya daukar lokaci mai tsawo kamin Azzakarin nasu ya sake samun karfi. Hakan yana faruwa ne saboda rashin sabo da yi. Amma da zaran sun saba lokacin zai rika raguwa akai akai.

Ga wadanda s**a saba Kuma suke jimawa kamin ta sake mikewa bayan zuwan Kai. Wannan yana iya yiwuwa sun samu raunin gaba ne wanda suna iya tuntubar likita domin neman taimako.

Mazan da suke daukan lokaci bayan zuwan kai hakan ba yana nufin cewa basu da lafiya bane ko kuma masu yin ta zarce sun fisu karfin jini bane. Abun a halitta yake ba a lafiya yake ba.

Idan Kana Son Yin Tazarce:

Akwai dabaru ga duk mazan da suke bukatar yin tazarce bayan zuwan Kai na farko, to su tabbatar hakan zai iya masu Wahala ba tare da taimakon kwayoyin kara karfin kuzari ba. Amma akwai hanya mafi sauki wanda cikin karamin lokaci gabansu na iya sake mikewa su ci gaba da Jima'i.

LIKE AND SHARES

Wata Yarinya 👰 Tace ita yanzu Tayi Laushi, ko Talaka  Tasamu zata Aura, Nace Talakanma Yayi Laushi Yanzu Bata Aure Yakeb...
17/01/2023

Wata Yarinya 👰 Tace ita
yanzu Tayi Laushi, ko Talaka
Tasamu zata Aura, Nace
Talakanma Yayi Laushi Yanzu Bata Aure Yakeba😂

Address

Ismail Na Yar Small
Kano

Telephone

+2348121422281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maganin mata da maza jindadin ma aurata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Maganin mata da maza jindadin ma aurata:

Shortcuts

Share