SHEHI

SHEHI Don't be sad, Allah is with us💯

Ni kawai a bani kudina😅
25/05/2025

Ni kawai a bani kudina😅

23/05/2025

Allah katsaya mana Dan amincin annabi muhd (Saw)

Wata ƙungiya mai zaman kanta ta BudgIT da ke bin diddigin kasafin ƙudi a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka, ta banƙaɗo ...
21/05/2025

Wata ƙungiya mai zaman kanta ta BudgIT da ke bin diddigin kasafin ƙudi a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka, ta banƙaɗo yadda aka cusa wasu ƙarin ayyuka da babu su har 11,122 da ƙudinsu ya kai Naira tiriliyan 6.93 da ƴanmajalisar dokokin Najeriya su ka shigar a cikin kasafin ƙudin ƙasar na shekarar 2025.
Ƙarin bayani - https://rfi.my/Bgk2.f

📷.. Kfr global

Ka'idojin zaɓen Ballon d’Or na wannan shekarar sun fito kamar haka:1. Gudummawar ɗan wasa a karan kansa – irin yadda ya ...
20/05/2025

Ka'idojin zaɓen Ballon d’Or na wannan shekarar sun fito kamar haka:

1. Gudummawar ɗan wasa a karan kansa – irin yadda ya taka rawa, ya zamo mai yanke hukunci a wasa da tasirinsa a ƙungiya.

2. Nasarar ƙungiya – ƙofuna da nasarorin da ya taimaka aka samu.

3. Kyautata hali da girmama wasa – ɗabi’a mai kyau da nuna kima ga ‘yan wasa da wasan ƙwallon ƙafa gaba ɗaya.

...

Wato man sagir komai ya koma hannun fulani😂😂
19/05/2025

Wato man sagir komai ya koma hannun fulani😂😂

25/04/2025

Best couple🎊025

Address

Yalwa
Kano

Telephone

+2349065763661

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHEHI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share