14/12/2020
Am SLM ykk yan uwana gawata dama tasamu na bude center koyan make up da dinki da decoration akan farashin siyan form naira Dari biyar kacal duk sati naira hamsin kugarxayo kusameni a location dina dake Goran dutse layin masbila photo street ga no. 07015125774 sai kunxo Allah yabamu sa'a ranar asabar da lahadi muke koyawa saekun xo babu maraya saw rago wslm