Sirrin jima'i mata zallah

Sirrin jima'i mata zallah RANAKUN DARASI
ASABAR
LAHADI
ALHAMIS
wannan ranaku sune Muke darasi zauren Whatsapp.

17/06/2026
16/06/2026

Mijina yana neman mata.
Ni me ya kamata nayi masa domin na rama abunda yke min ?

MAZAJEN YANZU RAGWAYE NEDon Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima yaranku idan za suyi Aure.🫣Wlh yanzu yawanci Maza ba...
11/06/2026

MAZAJEN YANZU RAGWAYE NE

Don Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima yaranku idan za suyi Aure.🫣

Wlh yanzu yawanci Maza ba lafiyace da mu ba, kullum idan muka tashi da Asuba bama samun komawa barci sai 12 na dare, gabaɗdaya rana akan mu take qarewa, bama cin abun da zai gina mana jiki, domin ta yadda za a yi aƙoshi ake ba ta cin kayan gina jiki ba... Ba ma samun lokacin motsa jiki kasuwa ke cinye lokacin...

Idan lokacin Auren mu yayi, ba ma samun sukuni sai bayan biki... Amma saboda rashin adalci na iyaye mata sai suje su jiqa yarinyarsu da magunguna tazo ta addabi ɗan mutane😢... Motsi kadan tace ya tashi ya kashe Arna 70... Bawan Allah tun yana iya kashe Arna 70 cikin jindadi har ya dawo baya iya kashe ko guda 5, wani ma jini ke b***e masa😭😭.
ko ba magani mace tafi arfin namiji, ballantana an haɗmata da kazar amarci, an bata ruwan magarya tayi tsarki, an bata maganin-manne mata tasha... Ba za'a dade ba kaga dan mutane bayan biki yana ramewa sai uban ƙqaton kai kamar buhun gyada, daga baya ana maganar ya kasa ko kuma yarinya ta nemi zuwa gida ko kuma a nemi manya su shiga tsakani.

Ku rinqa kawo mana su yadda Allah yayi su, idan yaso ku basu Filayajin da Capinol su sha ya wadatar, su lemu ayaba, abarba da su Cocumber dade sauransu sun wadatar. Idan ba ku dauki shawarata ba nan gaba wajen kashe Arna abun zai juye Arna su kashe musulmin Allah.

Allah ya kyauta

06/06/2026

Jima'in Minti Nawa Ya Kamata Namiji Mai Lafiya Ya Yi?
🤔

05/06/2026
03/06/2026

Allah ya kyauta

01/06/2026

❤️🥺 JIMA’I NA DAYA DAGA CIKIN JIGOGIN AURE… 💍

⚠️ DISCLAIMER:
Wannan bayani domin fadakarwa ne ga ma’aurata a cikin halal ɗin aure. ❤️
Ba domin koyar da abin da bai dace ba bane, sai domin kara fahimtar juna, soyayya, da gina zaman aure mai dadi. 🏡✨

Aure ba kudi kawai bane…
ba girki kawai bane…
ba zama tare kawai bane… 😔

Aure yana bukatar: ❤️ soyayya
❤️ kulawa
❤️ fahimtar juna
da kuma kusanci tsakanin ma’aurata. 🥺✨

Jima’i halal ne da Allah ya sanya domin: ❤️ kara soyayya
❤️ rage damuwa
❤️ da kara dankon zumunci tsakanin miji da mata.

Wasu ma’aurata suna son juna sosai…
amma saboda: 💔 rashin kulawa
💔 rashin fahimtar bukatar juna
💔 ko rashin kokarin gamsar da juna

sai soyayya ta fara yin sanyi a hankali. 😢

Maza ku sani…
Mace tana bukatar: ❤️ attention
❤️ kalamai masu dadi
❤️ tausayi
❤️ da kusanci mai kyau da mijinta.

Haka ita ma mace…
ya kamata ta: ❤️ kula da mijinta
❤️ ta kasance cikin tsafta
❤️ ta nuna masa soyayya
❤️ da fara’a a rayuwar aure. 🥰

Ku sani…
Aure mai dadi baya ginuwa da kusanci kawai…
amma kusanci mai kyau yana daga cikin abubuwan da ke: 🏡 kara zaman lafiya
❤️ kara soyayya
😊 da sanya ma’aurata farin ciki.

Kada ma’aurata suji kunyar tattaunawa akan bukatunsu cikin mutunci da fahimta. 💭❤️

Domin idan akwai: ❤️ soyayya
❤️ kulawa
❤️ gamsuwa
❤️ da fahimtar juna

to gida yana cika da: 😊 farin ciki
😌 kwanciyar hankali
❤️ da soyayya mai dorewa. ✨

👇 A ra’ayinku fa…
Shin ma’aurata suna baiwa wannan bangaren muhimmanci yadda ya kamata a yanzu? 👀🔥

YIN MINUTES 50 ZUWA AWA DAYA AKAN MACE?shin namiji yayi minutes 50 zuwa awa 1 Yana saduwa da mace Bai kawo ba. Shin haka...
01/06/2026

YIN MINUTES 50 ZUWA AWA DAYA AKAN MACE?

shin namiji yayi minutes 50 zuwa awa 1 Yana saduwa da mace Bai kawo ba. Shin hakan lafiya ce? Ko Kuma mara lafiya za'a kira me irin wannan dabi'ar?

18/05/2026

NAU'IN MATA A WAJEN JIMA'I

1- HARIJA-JARABABBIYA
Harija-jarababbiya itace wacce bata gajiya da gamsuwa da wuri a lokacin jima'i, irin wannan nau'in mata suna buqatar a sadu dasu kamar sau 3 ko samada haka a kowace rana kuma asamu kamar mintuna 30 (iya saduwa) ana saduwa dasu.
Rashin samun haka awajensu yana jefasu cikin mawuyacin hali da takura
Namijin da yake tare da irin wannan matar wanda bayida karfin biya mata bukata akwai bukatar yadinga daukan tsawon lokaci yana wasa da jikinta kafin saduwa, hakan yana taimakawa sosai wajen tasamu gamsuwa da wuri da zaran yafara saduwa da ita sannan a wasu lokuta wasan kadai yana iya biya mata buqata.

2- HARIJA: Itama bata gajiya ko gamsuwa da wuri ma'ana tanaso ajima ana saduwa da ita saidai ita ko sau daya aka sadu da ita a rana ya isheta sannan tana iya hakuri koda anyi wasu kwanaki ba'a sadu da itaba amma fa idan za'ayi toh dole a ɗau lokaci anayi kamar mintuna 30-40
Mijin harija wanda ba Harijiba shima yana bukatar ya jima yana wasa da jikinta a lokacin saduwa.

3- JARABABBIYA: Ita kuma Jarababbiya itace wacce takeson a yawaita saduwa da ita akalla sau 2 ko sama da haka a rana kuma adin gayi kullum saidai ita tanada saurin gamsuwa koda mintuna 10-15 ne ya isheta sannan wasa da jikinta kadai yana iya gamsar da ita.
Mijin Jarababbiya a saduwar farko kar yajima yana wasa da jikinta saidai bayan saduwar farkon anaso ya jima yana wasa da jikinta hakan shi zai hanata sake jin sha'awa daga baya.

4- DUNKUMA: Dunkuma Itace wadda batada karfin sha'awa ga kuma saurin gamsuwa sannan bata damu da saduwa kullum ba sannan ko sau daya akayi ya isheta idan abun yayi yawama zai iya zama mata illa. Mijin Dunkum idan shi ba Dunkum bane akwai bukatar ya nema mata maganin dazai kara mata sha'awa sannan yadinga binta ahankali.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin jima'i mata zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share