Duniya makaranta

Duniya makaranta Real Allah my Allah accept you

JIYA NAGA ABIN MAMAKIwannan matar da kuke Gani jiya ta shigo kasuwar Dawanau dauke da speaker Mai karar gaske tana kira ...
05/11/2025

JIYA NAGA ABIN MAMAKI

wannan matar da kuke Gani jiya ta shigo kasuwar Dawanau dauke da speaker Mai karar gaske tana kira ga musulmi suzo su bi yesu Mai ceto😂

Duk da nasan ce constitution din Nigeria ya bawa kowa dama ya yada addinisa a ko'ina a fadin kasar Nan batare da an tsangwameshi ba, Amma a yanzu bazai yiwu musulmi ya dauki speaker ya shiga cikin Enugu ko Anambra Yana yawo cikin kasuwa yanawa'azi batare da ya samu matsala ba.

Amma nagodewa mutanen mu ta s**a Zuba mata Ido har ta gama wa'azinta batare kowa ya kulata ba, idan ma Wani shiryayyan Alma'ari ne to dai Allah ya kiyaye.

Daga Bilya Labaran

03/05/2024

Astagfirillah ya Allah 🤲🤲

03/05/2024

Allah yasa mudace amin 🤲

03/05/2024

Allah ya bamu damar amsawa amin🕌🕋

Allah ya kasa munshiga watannan ASA,a Ameen
04/08/2023

Allah ya kasa munshiga watannan ASA,a Ameen

04/04/2023

Muhammad rasulilah s a w

Can you select one
01/04/2023

Can you select one

01/04/2023
Muhammad rasulilah s a w
31/03/2023

Muhammad rasulilah s a w

Happy juma, a too All muslim
31/03/2023

Happy juma, a too All muslim

Address

Tarauni
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya makaranta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share