Abu Aasim Textiles

Abu Aasim Textiles We sells Quality Fabrics, Textiles Material,V.i.p Getzner Caps,V.i.p Turaki, Bua Caps, Zanna Caps. E.t.c

16/05/2026
07/04/2026

KISSAR TANA CKN LITTAFIN
بسم الله وصلاة و السلام على رسول الله

(ﺍﻟكتاب ﺍﻟﺰﻫﺪ ﻻﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ)
NIDA RAKUMI NAH(Lavari mai Ratsa zuciya😢)

Wata rana ra'qumina ya fusa'tani. Ni kuma na ka'sa haqura. Don haka na rufeshi da duka domin ladabtar dashi. Dukan Danai masa yayi yawa har saida raqumin ya fad'i qasa.Haka na dawo na riqa jinyar raqumina musamman hancinsa da na farfasa. Haka naita jinyarsa har saida ya murmure. Sannan kuma naci gaba da kula'wa dashi.Wata rana ni da abokaina mun zauna a gaban gidana muna hira. Sai 1 daga cikin abokaina wanda yafini qwarewa a harkar kula da ra'quma yace mini "Kai Aboki Wannan raqumin naka akwai ala'mun yana matuqar fushi dakai fah.wlh Don haka ka kula da kankaka kayi ta'ka tsantsan dashi",Nace masa Toh Aboki na gode. Kuma zan kula sosai da sosai insha Allah, Da dare yayi sai naje tsakiyar gidana na kwanta kamar yadda na sa'ba. Da na fakaici hankalin ra'qumin baya gurina sai na lullu6e tufafina a cikin bargona. ni kuma na sila'le na hau kan rifin gidan na kwanta. Can ckn tsakiyar dare sai naga ra'qumina ya doso inda na sa'ba kwanciya yana tafiya a cikin sand'a. Bayaso yayi wani motsi mai qarfi wanda zai iya ta'shina daga bacci. Haka raqumin ya nufoni a hankali a hankali har saida yazo kusa da inda na sa'ba kwanciya kawai sai ya d'aga qafa'fuwansa na gaba ya buga a daidai inda nake sanya qirgina da quguna. Haka yaita buga qafa'fuwansa har tsawon wani d'an lokaci. Ina saman gidana ina kallosa. Yana duka shimfid'ata. Amma nayi shiru na barshi saida yayi ya gama. Ya juya zai koma gurin kwanciyasa kawai sai na kirashi. Ai kuwa yana d'aga kansa sama sai ya hangoni a asaman gini. Kawai sai naga yanayinsa ya canza. Sai kace jiri ne yake d'aukarsa daga qarshe ya fad'i qasa. Haka naci gaba da zama a sama. Har saida gari ya wa'ye. Sannan na sakko. Na duba raqumina naga ya mutu. Sai na kira wasu daga cikin abokaina. Na gaya musu abinda ya faru. Sai muka fed'e mushen raqumin domin binciko dalilin da yasa ya mutu.A lokacin da muke fed'e qirjinsa sai mukaga abin ma'maki.Domin gani mukayi zuciyarsa ta dagar gaje. Saboda tsananin 6a'cin rai da fushi. Abin lura agareka ya kai d'an uwana. Wannanfa dabbace haka ta faru a gareta. To meye tsamma'ninka ga mutumin da kk cuta kullum, kuma kk wula'qantashi??
LALLAI LALLAI MUJI TSORON YIN ZA'LINCI. Muji tsoron za'lintar y'an uwanmu mata da maza. Muji tsoron za'lintar matanmu da maza'jenmu. Muji tsoron za'lintar y'ay'anmu.
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: إتقوا الظلم فإن الظلم ظلمات يوم القيامة.
Annabi ﷺ yake cewa,, Haqiqa zalinci duhu yake zama(gamaiyi) ranar Alqiyama.
MA'LIK BIN DINAR Yake cewa:-Gwargwadon yadda kake jin haushi in abin duniya ya su6uce maka. To gwargwodon yadda lahira take fita daga zuciyarka kenan. Kuma gwargwadon yadda kake jin haushi idan wani aikin la'da ya su6uce maka. To gwargwadon yadda duniya take fita daga zuciyarka kenan.
والله المستعان
YARON KIRKI 🩺
Dattijo

V.I.P BANGOL CAPS,07036466182
29/03/2026

V.I.P BANGOL CAPS,07036466182

07036466182
28/03/2026

07036466182

28/03/2026

Address

Kantin Kwari Gidan Alaramma Ibb
Kano
GGG8

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Aasim Textiles posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share