17/05/2026
Tailor To Tailors
Akwai tailoli dayawa waɗanda basu san waɗannan abubuwan bah, wasu sun san su amma basa amfani dasu, ko dan basu san inda zasu same su bane ko kuma basa buƙatar sune ohoo.
wasu kuma tailolin suna amfani dasu sosai.
Na farko sunansa "seem ripper " ana amfani dashi wjn farke ɗinki da kuma huda gidan maɓalli (button hole) da kuma sauran wasu abubuwan daban.
Na biyu kuma Tailors Chalk ne shi ba sai na muku bayanin saba, amma fah Yana daɗin aiki sosai.
yana da kyau a matsayin ka na tailor ace kana amfani dasu, kuma fah ba wani tsada ne dasu bah,
idan zan iya tunawa anan Kano muna siyan Tailors Chalk kwali (10 pieces) a price ɗin da bai wuce 1500 ba, shi kuma seem ripper each one 300 neh.
Duk wanda yake neman su bai samu ba sai yayi mgn a kasan posting ɗin nan in bashi address ɗin su da number su, kuma sun ce mun ma suna free delivery 🚚 a cikin Kano kawai
H I T CLOTHING