Alfalah Veils

  • Home
  • Alfalah Veils
Call Contact the business

Alfalah Veils Abaya And Veils

*New zahara Veil*100 %𝐐𝐮𝐚𝐥𝐢𝐭𝐲 17 𝐃𝐢𝐟𝐟𝐞𝐫𝐞𝐧𝐭 𝐂𝐨𝐥𝐨𝐫𝐬**Big size* 𝐏𝐫𝐢𝐜𝐞 🏷️ :- 13,0000🛍️𝐖𝐡𝐨𝐥𝐬𝐚𝐥𝐞 𝐀𝐧𝐝 𝐑𝐞𝐭𝐚𝐢𝐥📦𝐍𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧𝐰𝐢𝐝𝐞 𝐃𝐞𝐥𝐢𝐯𝐞𝐫...
22/09/2026

*New zahara Veil*
100 %𝐐𝐮𝐚𝐥𝐢𝐭𝐲
17 𝐃𝐢𝐟𝐟𝐞𝐫𝐞𝐧𝐭 𝐂𝐨𝐥𝐨𝐫𝐬
**Big size*
𝐏𝐫𝐢𝐜𝐞 🏷️ :- 13,0000

🛍️𝐖𝐡𝐨𝐥𝐬𝐚𝐥𝐞 𝐀𝐧𝐝 𝐑𝐞𝐭𝐚𝐢𝐥
📦𝐍𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧𝐰𝐢𝐝𝐞 𝐃𝐞𝐥𝐢𝐯𝐞𝐫𝐲

📍𝐋𝐨𝐜𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧: 𝐊𝐚𝐧𝐭𝐢𝐧 𝐤𝐰𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐫𝐤𝐞𝐭
Call or WhatsApp 0806 982 7020

DOKA 8 NA LISSAFIN KUƊI DA ZASU BAMBANTA KA DA SAURAN MUTANE:Wannan darasin na musamman ne yau.Kuɗi baya son aiki da ƙar...
18/09/2026

DOKA 8 NA LISSAFIN KUƊI DA ZASU BAMBANTA KA DA SAURAN MUTANE:
Wannan darasin na musamman ne yau.

Kuɗi baya son aiki da ƙarfi kawai; yana buƙatar wayo da lissafi. Waɗannan dokokin guda 8 su zasu koya maka yadda zaka sa kuɗinka su yi maka aiki, maimakon ka zama bawan su suna juya ka.

1. Dokar 50/30/20:
Ka Raba duk ribar da ka samu gida uku kafin ka kashe ko sisi.

50% na lalurar dole ne kamar abinci, haya, da kuɗin wuta, data ko katin waya.

30% na rayuwa ne shagali, sutura, ko 'yan abubuwan jin daɗi.

20% kuma na ajiye wa ne ko saka jari.

2. Dokar 1,000/100:
Ka kashe kuɗi masu kauri akan abin da zai kawo maka kuɗi ko kake amfani da shi kullum. Siyan kyakkyawar Laptop ko wayar aiki wacce zata dinga kawo maka ciniki, ya fi ka ɗinka shaddar dubu dari biyar wacce zaka sa sau biyu kacal a shekara a wurin biki don ka burge mutanen da ba su damu da kai ba.

3. Dokar Asusun ɓacin Rana: kq Ajiye kuɗin da zai iya ciyar da kai tsawon wata 3 zuwa 6 idan har kasuwancinka ya tsaya cak ko ka rasa aikinka. Idan kana kashe dubu hamsin a wata, ka tabbatar kana da aƙalla dubu dari da hamsin 150k) a wani asusun ajiya da baka taɓawa sai ranar tsanani da gaggawa, ba ranar siyan sabuwar waya ba.

4. Dokar Zuba Jari Akan Kayayyakin Alatu:
Duk lokacin da zuciyarka ta matsa maka akan ka sayi wani abin alatu don gayu, ka yi wa kanka wannan hukuncin: Idan zaka sayi agogo ko takalmin dubu ashirin, ka tabbatar ka saka wani dubu ashirin ɗin a cikin jarinka. Idan baka da kudin saka wa a jari, to ka haƙura da kayan gayun kawai, lokacinka bai yi ba.

5. Dokar Siyan Abin Hawa:
Idan zaka sayi mota ko mashin, ka tabbatar ciyar da abin hawar kamar kuɗin mai da gyaran makanike ba zai cinye maka sama da 10% na duk abin da kake samu a wata ba. In ba haka ba, motar zata zama gidan asara.

6. Dokar Lissafin 72:
Wannan wata hanya ce ta sanin yaushe ne ainihin jarinka zai ninka kansa. Ka Raba lamba 72 da kason ribar da kake samu a shekara. Idan kasuwancin yana baka ribar 10% a shekara, (72 / 10 = 7.2) shekaru 7 da 'yan watanni kenan kafin jarinka ya ninka. Wannan zai koya maka cewa gina arziki yana ɗaukar lokaci.

7. Dokar Tsarin Bashi:
Duk bashin da kake biya kowane wata kada ya wuce 30% na abin da kake samu. Idan kana samun dubu hamsin a wata, duk bashin da zaka biya a watan kada ya haura 15k. Idan ka wuce nan, ka zama ma'aikacin masu ba ka bashi.

8. Dokar K**a Shago ko Gida:
Kuɗin hayarka bai kamata ya wuce kashi ɗaya bisa uku (1/3) na ribar da kake samu ba. Idan kuɗin shagonka ko gidanka dubu dari ne a shekara, dole ka tabbatar kana samun aƙalla dubu dari uku (300k). Idan ba haka ba, tashi kake yi kowace safiya don ka ciyar da mai gidan.

Waɗannan dokokin guda 8 zasu kare kuɗin da kake samu ne kawai. Amma ajiye kuɗi baya kawo arziki, abin da ka mallaka ne yake kawo arziki. Maimakon tara kuɗi a banki kawai, ka mallaki sana'a, fili, ko ka saka kuɗinka a hannun jari da tsarin kasuwancin intanet da zasu dinga kawo maka kuɗi koda kana bacci.

New one Available
14/09/2026

New one Available

13/07/2026

*Floral Veil*
*100*% 𝐐𝐮𝐚𝐥𝐢𝐭𝐲
*Limited* 𝐂𝐨𝐥𝐨𝐫𝐬
**Big size*
𝐏𝐫𝐢𝐜𝐞 🏷️ :- *14,000*

🛍️𝐖𝐡𝐨𝐥𝐬𝐚𝐥𝐞 𝐀𝐧𝐝 𝐑𝐞𝐭𝐚𝐢𝐥
📦𝐍𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧𝐰𝐢𝐝𝐞 𝐃𝐞𝐥𝐢𝐯𝐞𝐫𝐲

📞𝐂𝐨𝐧𝐭𝐚𝐜𝐭𝐞𝐝 𝐮𝐬 : +2348069827020
📍𝐋𝐨𝐜𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧: 𝐊𝐚𝐧𝐭𝐢𝐧 𝐤𝐰𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐫𝐤𝐞𝐭 𝐮𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐑𝐨𝐚𝐝

Designer VeilBig size15,000👆👆👌0806 982 7020
27/06/2026

Designer Veil
Big size
15,000👆👆👌
0806 982 7020

25/06/2026

Big Size 33,000
+2348069827020

25/06/2026

Big Size 70,000
+2348069827020

25/06/2026
24/06/2026

Available
+2348069827020

Address


Telephone

+2348069827020

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfalah Veils posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alfalah Veils:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed clothing store?

Share