Mai Agogo Clothing

Mai Agogo Clothing Welcome to Mai Agogo Clothing.

We specialize in premium custom tailoring for Caftans, Babbar riga/Agbada, Jallabiyya, and bespoke designs.
📍 Gwale Veterinary, Near SP Mosque.
📞 09082834694 | 08066069827

collar neck
27/07/2026

collar neck

An ce kyakkyawan ɗinki ba ya buƙatar gabatarwa, idan ka ganshi, take zakaga ingancinsa.Ka ba mu yadinka, mu mayar da shi...
20/07/2026

An ce kyakkyawan ɗinki ba ya buƙatar gabatarwa, idan ka ganshi, take zakaga ingancinsa.

Ka ba mu yadinka, mu mayar da shi kayan da za su sa mutane su ce "waye ya É—inka maka?"

Mai Agogo Clothing, Inganci da kwarjini a kowane É—inki.
📞 09082834694

wato koda yaushe ka fito tsaf-tsaf koda ba kada ko sisi babu mai kawo maka wargi.samu naka a Mai Agogo Clothing don baza...
17/07/2026

wato koda yaushe ka fito tsaf-tsaf koda ba kada ko sisi babu mai kawo maka wargi.

samu naka a Mai Agogo Clothing don baza capacity.

sewing price 20k.

09082834694

fine work.
15/07/2026

fine work.

Aikin kan kwala a tambayi Muhammad Murtala Adam domin shi shaida ne.ku tuntuɓi Mai Agogo Clothing don samun naku.
12/07/2026

Aikin kan kwala a tambayi Muhammad Murtala Adam domin shi shaida ne.

ku tuntuɓi Mai Agogo Clothing don samun naku.

Wani mahaifi ya kawo yadi ya ce:"Wannan ba nawa ba ne, na yayana ne. Ina so idan s**a saka wannan Jallabiya, suji cewa n...
11/07/2026

Wani mahaifi ya kawo yadi ya ce:

"Wannan ba nawa ba ne, na yayana ne. Ina so idan s**a saka wannan Jallabiya, suji cewa na kyautata musu".

Mun É—inka da kulawa da inganci, da ya ga yayansa cikin kayan, sai ya yi murmushi ya ce:

"Wannan shi ne ainihin abin da nake so."

zaku samu taku a Mai Agogo Clothing ko a tuntuɓe mu a 09082834694

10/07/2026
Morocco design.
10/07/2026

Morocco design.

Plain work.
09/07/2026

Plain work.

Address

Gwale Veterinary Near SP Mosque
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Agogo Clothing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share