D Gandu Tailoring Investment

D Gandu Tailoring Investment Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from D Gandu Tailoring Investment, Men's clothes shop, Dan Maliki Road Behind challawa oil and gas Manga Road near magaji welder, Kano.

Assalamualaikum mutanen gidannan sababbin shugowa da ta wadanda s**a jima da shigowa wannan group namu mai albarka kusan...
01/07/2026

Assalamualaikum mutanen gidannan sababbin shugowa da ta wadanda s**a jima da shigowa wannan group namu mai albarka kusani dukkan wata tafiya tana da manufa haka muma tamu tafiyar manufar tamu itace MUSAN JUNA DOMIN HADINKAI DA SADA ZUMUNCI DAGA TAILOR ZUWA FASHION DESIGNER Nagarinka jaharka dama na arewacin Nigeria baki daya

alhamdulillah
30/06/2026

alhamdulillah

29/06/2026
31/05/2026

Kano da zariya

kaduna is coming.........insha Allahu #
28/05/2026

kaduna is coming.........insha Allahu
#

 🔥Dama Ta samu!Kana da shago, kamfani, ko sana'a?Kana son jama'a su san sunan ka amma baka da kuɗin  tallan TV?D_Gandu_T...
13/05/2026

🔥Dama Ta samu!

Kana da shago, kamfani, ko sana'a?
Kana son jama'a su san sunan ka amma baka da kuÉ—in tallan TV?
D_Gandu_Tailoring_Investment yazo muku da mafita!

📌MUNA DAUKAR LOGON KA
📌MUNA SAWA A JIKIN HOTUNANMU MASU KYAU
📌MUNA TALLATAWA A WHATSAPP, FACEBOOK

Dubban mutane zasu ga sunan kamfaninka kowacce rana tare da kayanmu masu inganci.

Farashin da sauki.Dama ce agareku kar ku bari ta wuce ku.

Don yin booking, tura sakon "LOGONKA" zuwa:
🪀 08100664874

D_GANDU- Muna Talla,muna gina suna

10/05/2026

.....wani sabon tallata logon company ne wanda ba a saba ganin irinsaba dayawan masu sana'a suna so su sami wanda zai tallata musu sunan kamfaninsu sai abin ya gagara amma yanzu ga wata dama tasamu agareku D_Gandu_Tailoring_Investment yazo muku da wani tsari na tallata kamfaninka ta hanyar sa logon ka ajikin hotunan wazamu tallata kayanmu

Address

Dan Maliki Road Behind Challawa Oil And Gas Manga Road Near Magaji Welder
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D Gandu Tailoring Investment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share