Sabiu nafiu

Sabiu nafiu Allh doesn't want make everything difficult for us🙏

Fashion designer 👘🥻👗👖

Analysis in crypto space 📊📈
Dex trade📊
Cex trade📊

YADDA AKEYIN SALLAH DAREDole ne mutum ya tsarkake niyyan sa, sannan sallah dare anfi so ayishi ne a farkon dare, ko ƙars...
21/09/2025

YADDA AKEYIN SALLAH DARE

Dole ne mutum ya tsarkake niyyan sa, sannan sallah dare anfi so ayishi ne a farkon dare, ko ƙarshen dare, ba tsakiyan dare ba, kokuma mutum ya cinye daren gaba ɗaya, ma'ana daga ɗayan dare har 4:30am na dare, shine ka cinye daren gaba ɗaya!
1) Akwai buƙatan ka tsarkake zuciyarka da kuma kaya na musamman domin wannan sallah daren, idan kuma baka da kayan sallah dare, to kayan da zaka yi sallah dare dashi ka wanke shi idan da hali har turare kayi masa kafin lokacin sallah yayi.
2) Akwai buƙatan ka watsa ruwa (wanka). Kayi wanka a bisa sunnah, ma'ana babu samulu ko soso, sannan kuma lokacin da kake wankan kayita tuna kanayin wannan wankanne saboda kusantar ubangijinka mai tsarki da son tsabta!
3) Akwai buƙatan Alwala da nitsuwa da maida hankali yadda yadace, saboda Manzon Allah (SAW) yace duk wanda yakeson nitsuwa cikin sallar sa to yayi Alwala da nitsuwa da maida hankali, tabbas sallah zata samu nitsuwa da maida hankali. Ma'ana idan kana farillah ka gane farillah kakeyi, idan kana sunnah ma kagane sunnah kakeyi, haka mustahabbi.
4) Kada ka takura kanka da tsawaita Karatun surah bayan Suratul fatiha, hakan zaisa shedan yayita wasa da Kwakwalwar ka yayita tunama Abinda bashi ne ba, Amma surorin kasa-kasa ma ya wadatar, hakanne zaisa kayita samu kushu'i cikin Sallah ka, Kuma kada kayita ta tuna komai sai Lahira da sallah da kakeyi, Kuma kayita karatu a nitse Aya bayan Aya gently, In shaa Allah Kai kanka zakaji kamar Allah ya karba Anyi Maka register a Aljannah kokuma bukatar ka ya biya.

5)Akwai buƙatan idan kazo ka ƙabbarta ka fara tuna sheɗan zaizo ya ɓata maka sallah, saboda babu inda sheɗan yafi ziyarar zukatan bayan Allah kamar lokacin da yaga zasuyi sallah kokuma suna sallah, saboda yasan sallah itace babban ibada kuma mafi Alkhairi ga rayuwar ɗan Adam. Kaikuma kayi sallar ka cikin tuna Allah da lahira (Ƙiyama).

6) Zaka iya Addu'a cikin sujudan ka, kuma kada ka takura kanka da raka'oi masu yawa, kayi abinda zaka iya, idan kuma zaka ɗa

Sabiu nafiu  .......... just follow my page 5 YEARS AGO I STARTED WITHNOTHING... JUST A PHONE AND A DREAMI blew account ...
27/07/2025

Sabiu nafiu .......... just follow my page

5 YEARS AGO I STARTED WITH
NOTHING... JUST A PHONE AND A DREAM
I blew account after account, hopped between mentors, paid for useless courses, and followed every signal I could find — but still kept losing
I almost gave up, but deep down I knew there had to be a better way — and when I finally cracked the code, everything changed
Today, I trade with confidence, I flip accounts fast, and now I’m giving back — no gatekeeping, no fluff, just raw knowledge that actually works
✅ Daily High Accuracy Setups
✅ Real-Time Chart Breakdown
✅ A-Z Forex Education (Beginner to Advanced)
✅ Free Webinars & Trading Strategy Reveals
If you’ve ever felt stuck, lost, or tired of depending on others to grow your account — this is your shot to break free and flip from zero
just follow my page inshallah you will reach your dreams

Wlh comment din bala bakason wani yasamu yafi bani dariya 😂😂
23/07/2025

Wlh comment din bala bakason wani yasamu yafi bani dariya 😂😂

20/07/2025

UPDATE

Idan Har Kayi Submitting Din Application Dinka Na TVET, To Kawai Ka Jira Zuwa Farkon Watan 8.

Ba Dole Bane Sai Ka Dinga Yin Login, Idan Anyi Maka Approval Na Application Dinka, Za'a Tura Maka Da Sako Ta Lambar Wayar Ka Ko Kuma Ta Email Dinka.

Sannan Kuma Idan Ma Akwai Wani Update Zan Fadi Muku.

Don Haka Ku Daina Damuwa Akan Matsalar Da Kuke Samu A Wajen Yin Login Domin A Yanxu Suna Aiki Akan Application Dinku, Saboda Haka Login Baxai Yuwuba Sai Sun Gama.

Za'a Fara Approval Da Training A Satin Farko Na Watan 8.

Akwai Video Da Zan Dinga Sakawa Domin Ku Dinga Jin Bayani Dalla Dalla Daka Bakin Masu Kula Da Shirin

Kawai kucigaba da bibiyata Allah yasa mudace nine naku

Sabiu nafiu. If u're not following follow for updates always

Yau munsha karatu trading square Allah yasaka da alheri
16/07/2025

Yau munsha karatu trading square Allah yasaka da alheri

Abinda Ya Kamata Ka Sani Game Da TVET Program Shine:Za'ayi training din wata ɗaya ne sannan ayi aikin  (Program) ɗin na ...
30/06/2025

Abinda Ya Kamata Ka Sani Game Da TVET Program Shine:

Za'ayi training din wata ɗaya ne sannan ayi aikin (Program) ɗin na wata biyar a training centres din kowace jiha kamar yadda akayi na N-Power.

Sannan idan an kammala akwai Start-up Capital da za abada kamar yadda s**ayi bayani, Duk wani tsarin da akayi a N-Power haka za suyi insha'Allah.

Sai kuma kuɗin Allowance ko wani wata 25k zuwa sama, Allah yasa mu dace.

Idan akwai abinda baka gane ba, ka yi tambaya mu maka ƙarin bayani a sashin sharhi.

Sabiu nafiu. kuyi following wannan page Kuma kuna iya tambayoyinku Kai tsaye a shafin

MASHA ALLAH INA TAYA MURNAR GA WADANDA S**A BUDE ACCOUNT DA UNION BANK 🏦 UNION BANK ZAI FARA AMFANI DA BVN DOMIN TANTANC...
29/06/2025

MASHA ALLAH

INA TAYA MURNAR GA WADANDA S**A BUDE ACCOUNT DA UNION BANK 🏦

UNION BANK ZAI FARA AMFANI DA BVN DOMIN TANTANCE WADANDA S**A CIKE SHIRIN YEIDEP.

CONGRATULATIONS ONCE AGAIN 🎉🎉🎂

just continue following for updates always Sabiu nafiu

kuci gaba da bibiyarmu domin samob labarai irinsu

YIEDIP
NCTO
RRR
TVET

Sabiu nafiu

RRR DIRECT PAYMENT UPDATE _Wayenda s**a samu 30k nassco da _Wayenda s**a samu 25k abayadokuma _Wayenda s**ayi data captu...
28/06/2025

RRR DIRECT PAYMENT
UPDATE

_Wayenda s**a samu
30k nassco
da
_Wayenda s**a samu
25k abaya
dokuma
_Wayenda s**ayi data capture
2021 2023

indai haryenzum baku samu
kira Daga wakilan NCTO
domin update ba

Kusani
akwai sunamku a (NSR
national social register)

indai layi da kuka cika dashi
yananam zaku samu kira 📞 Daga
wakilan NCTO
In anzo rukunim ku

in Kuma layinku yafadi

matukar
suna yen
Wayenda kuka cika dasu yafito
zaku iya zuwa kuduba

Wayenda s**a samu
kira 📞 Daga wakilan
NCTO
a anguwam ninsu
matukar Kun Bada baiyanam
BVN NIN account number
Daidai
Kusani CBN
Tuni ta fara biyan 25k direct Zuwa asusunku

kusani iya
sunan yen
dake NSR ne
zasu samu direct payment
Matukar wakilan NCTO
Sun muku Updating
a yanKunan,ku

domin samun information game da government platform irinsu

NCTO
RRR
TVET
YIEDIP

da sauransu kuyi following wannan page
Sabiu nafiu
wannan shine allh yasa mudace ameen

RRR DIRECT PAYMENT UPDATE _Wayenda s**a samu 30k nassco da _Wayenda s**a samu 25k abayadokuma _Wayenda s**ayi data captu...
28/06/2025

RRR DIRECT PAYMENT
UPDATE

_Wayenda s**a samu
30k nassco
da
_Wayenda s**a samu
25k abaya
dokuma
_Wayenda s**ayi data capture
2021 2023

indai haryenzum baku samu
kira Daga wakilan NCTO
domin update ba

Kusani
akwai sunamku a (NSR
national social register)

indai layi da kuka cika dashi
yananam zaku samu kira 📞 Daga
wakilan NCTO
In anzo rukunim ku

in Kuma layinku yafadi

matukar
suna yen
Wayenda kuka cika dasu yafito
zaku iya zuwa kuduba

Wayenda s**a samu
kira 📞 Daga wakilan
NCTO
a anguwam ninsu
matukar Kun Bada baiyanam
BVN NIN account number
Daidai
Kusani CBN
Tuni ta fara biyan 25k direct Zuwa asusunku

kusani iya
sunan yen
dake NSR ne
zasu samu direct payment
Matukar wakilan NCTO
Sun muku Updating
a yanKunan,ku

24/06/2025

super don boost😂😂😂

pls adubamin TVET dina nawu daine fending harynz ko harda na kowa
24/06/2025

pls adubamin TVET dina nawu daine fending harynz ko harda na kowa

Address

Kebbi
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabiu nafiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share