Malam mai gobe da nisa

Malam mai gobe da nisa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam mai gobe da nisa, Baby & children's clothing store, Kano steta, Kano.

Assalamualaikum warahamatullahi ga sirrin samun duniya da lahira واياسيرليا أمري Dan uwa kadage da karanta wanan sirrin ...
22/06/2026

Assalamualaikum warahamatullahi
ga sirrin samun duniya da lahira
واياسيرليا أمري Dan uwa kadage da karanta wanan sirrin zaka samu waraka daga allah

Ana Yawan Tambayata Malam Menene Burji To Ga Kadan Daga Ciki Abinda Ake Nufi Da Burjin. Amfanin Sanin Burji1. Fahimtar H...
22/06/2026

Ana Yawan Tambayata Malam Menene Burji To Ga Kadan Daga Ciki Abinda Ake Nufi Da Burjin. Amfanin Sanin Burji

1. Fahimtar Halayenka
Sanin burjinka yana taimaka maka ka fahimci dabi’arka—misali ko kai mai saurin fushi ne, ko mai hakuri, ko mai son hulɗa da mutane.

2. Dangantaka da Aure
Wasu mutane suna amfani da burji domin duba dacewar ma’aurata, wato ko burjin mutum biyu zai iya jituwa ko a’a.

3. Sanin Ƙarfi da Rauni
Yana iya nuna maka inda kake da ƙarfi da kuma inda kake da rauni a rayuwa.

4. Shawarar Rayuwa
Wasu na amfani da shi wajen yanke shawara kamar sana’a ko hulɗa da mutane.

Zaka Iya Canza Kaddara Ka Ta Sani Burjinka Ta Abinda Burijinka Yake So Da Abinda Burijinka Bayaso Mallam Dadama Sun San Haka,

Duk Wani Dan Adam Yana Da Burijin Sa koma Kowa Yana Da Sa’ar Rayuwasa Yana Da Kasuwanci Dayafi Dacewa Dashi Sanna Kuma Yana Da Daukakarsa Yana Da laziminsa Dakuma Aurata Ga Kowane Burjin.

Idan Bakasan Burijinka Ba Ka Rubutamin Sunaka Da na Mahaifiya Ka Zan Sanar dakai Burijinka

20/06/2026
slm ga sirrin samun duniya inde duniya che allah zaibaka Dan uwa
08/06/2026

slm ga sirrin samun duniya inde duniya che allah zaibaka Dan uwa

Address

Kano Steta
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam mai gobe da nisa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share