Wasikun soyayya

Wasikun soyayya Nishadantarwa, fadakarwa, ilimantarwa da kalaman soyyaya

TECNO COMPANY is here to help Students and workers to Go Online and Acquire online Studies during this Pandemic Situatio...
03/05/2021

TECNO COMPANY is here to help Students and workers to Go Online and Acquire online Studies during this Pandemic Situation!
kindly Sign In now With Facebook And Answer the following information correctly to be among the winners today, 20,000 brand new Camon16 premier is available for giveaway.

02/09/2020

Slm Annurin zuciyata.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayin da naga wacce tafi kowacce haske sainaga bakowa bace nake ganiba sai ke Masoyiyata.

31/08/2020

*Yadda zaka ci ribar zama da mace*

Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu abubuwa guda (10) wadanda za su taimaka wajen zama da mace lafiya.
Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure a cikin gidanka ba har sai ka kiyaye dabiu (10) da zaka mu'amalanci matarka dasu don haka ka kiyaye su

NA DAYA DA NA BIYU:
Hakika su mata suna son tausaswa da ja ajiki kuma suna son a dinga cewa ana sonsu ana kaunarsu. Don haka kada ka dinga yi musu rowar fadar haka, idan kuwa ka yi rowar to ka sanya hijabi tsakaninka da ita na samun Karancin soyayya da kauna

NA UKU: Ka sani cewa su mata ba sa son mutum mai tsanani mai mugun takurawa, idan ka fahimce su, suna yiwa mutum rarrauna hidima. Don haka kowacce sifa ka ajiye ta a gurin data dace domin hakan shi zai fi jawo kauna da nutsuwa a tsakaninku

NA HUDU: Hakika su ma mata suna son irin abinda namiji ya ke so daga gurin mace, kamar daddadan kanshi, magana mai dadi, kyak-kyawar Shiga, tashin kanshi da dai sauransu. To don haka ka sifantu da dukkan wadannan halaye a dukkan yanayinka

NA BIYAR: Ka sani cewa Gida wata masarauta ce ta mace wadda take jin cikakken iko a cikinta kuma take jin cewa itace shugaba a cikinsa. To ina Jan kunnenka da Kada ka kuskura ka rusa wannan masarauta, kana mai Nuna mata cewa ita ba kowa bace ko kuma gidanka ne sai yadda ka so sai abinda ka so, idan kayi haka to ka tumbuke ta daga kan sarautarta, kuma mai mulki bashi da wani abokin gaba a Duniya fiye da Wanda ya sauke shi daga kan mulkinsa

NA SHIDA: Dukkan mace tana son ta yiwa mijinta hidima amma kuma bata son ta rabu da 'Yan uwanta, to kada kayi kokarin raba ta da danginta ta hanyar bats zabin ko kai ko danginta, domin idan ta Zabe ka akan danginta to babu shakka zaka dawwama cikin bakin ciki da Bacin rai da za ka dinga samu daga gare su

NA BAKWAI: Hakika ita mace an halicce ta ne daga kashin hakarkarin namiji karkatacce, wannan kuma ba aibu bane a gareta shi ne ma kuma sirrin kyawunta da kuma Jan hankali.

For Sale
29/08/2020

For Sale

πŸ’‹. Mekasani gameda soyayyaπŸ’‹πŸ’— hakika ba kowacce rai ake iyabawa ajiya soyayya ba sai wadda tasan kima da daraja ta so Tab...
27/07/2020

πŸ’‹. Mekasani gameda soyayyaπŸ’‹
πŸ’— hakika ba kowacce rai ake iyabawa ajiya soyayya ba sai wadda tasan kima da daraja ta so
Tabbas wani sain masoy kanyi kuskure wajen bai wa zuciya
Mamallakin da bai dace da ita ba
Musamman a wannan zamanin namu da soyayyar gaskiya tayi wahala yan mata sundau soyayyar
Abun duniya sunsa a cikin ransu samari kuwa sundauki burin s**e saimace kyakkyawa to idan kun aure
Kyawawan su munanan yazakuyi
Dasu kaida bakasan baka
Sai fara yazakayi da kanwarka
Baka ko kanwar abokinka baka
Ko yar gidan waning daga cikin danginka baka keda bakisan
Talaka sai maikudi yazakiyi da yan uwanki talakaw wacece zata auresu
Yakamata kusani fanke da buredi
Duk falawace keyinsu kai
Murufa wa junanmu asiri
πŸ’†___yan mata.πŸ’—
______da ____
πŸ‘§samari ___πŸ’—
Sakodaga admin πŸ‘Ύ
AminullaAminullah Tafeedah DankurnahAminullah Tafeedah DankurnaaAminullah Tafeedah Dankurnahatsapp β™Žβ™
Number .08069794790

Soyayya Amana Rikon gaskiya Biyayya Juriya saimatan wacce jahane Aminullah Tafeedah Dankurna
11/03/2020

Soyayya
Amana
Rikon gaskiya
Biyayya
Juriya saimatan wacce jahane
Aminullah Tafeedah Dankurna

16/01/2020
29/12/2019

A hoton farko wannan Bawan Allah ya daukeshi kuma ya aika a Shafinsa na Sada zumunta, inda yayi rubutu kamar haka:

"Mun daura niyyar yin tafiya kuma abin Al'ajabi kuma abin farin cikine garemu ganin cewa wannar Katuwar Motar kirar Marco Polo, yaune Mace ta farko zata fara tukata. (Manufa Direbar tasu Mace ce). Muna bukatar Addu'a"

Hoto na biya bayan tafiyar minti 20.

Gogan naku ya sake rubutu cewa.

"Motar ta Kubcewa Matukiyar tamu, kwatsam sai gamu ciki Lambatu, Motar tayi juyi damu, amma mun tsira da kyar, mun gode Allah da adduo'inku"

Gogan naku bafa Powder ce a fuskar ba, tsintoshi akayi cikin jar kasa.

Shin zaku amince Mace taja Motar da kuke ciki?

20/12/2019

Farincikin Soyaya Tazama Kauna
Soyayya Da Shakuwa
Soyayya Kala kalace
Wasu sukanyi Dan kudi
Wasukuma Dan abun duniya
Wasukuma Dan sha awa
Wasukuma suna soyaayyar
Gaskiya tsanini DA Allah
Shin wacce irin soyayya kuke yi DA masoyanku sai munji daga gareku
Daga
Naku
Aminullah Tafeedah Dankurna
08069794790

Farincikin Soyaya Tazama KaunaSoyayya Da ShakuwaSoyayya Kala kalace Wasu sukanyi Dan kudiWasukuma Dan abun duniya Wasuku...
20/12/2019

Farincikin Soyaya Tazama Kauna
Soyayya Da Shakuwa
Soyayya Kala kalace
Wasu sukanyi Dan kudi
Wasukuma Dan abun duniya
Wasukuma Dan sha awa
Wasukuma suna soyaayyar
Gaskiya tsanini DA Allah
Shin wacce irin soyayya kuke yi DA masoyanku sai munji daga gareku
Daga
Naku
Aminullah Tafeedah Dankurna
πŸŽ›08069794790

Address

Kano

Telephone

+2348023546218

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wasikun soyayya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share