Bin Aderm fashion designer

Bin Aderm fashion designer Farin cikin Ku shine namu customers din mu abun alfaharin mu sai daku muke iya komai

Allah ya Kara muku arxiki da suttura 🥰


Call or WhatsApp
#08146392442

✨ Sirrin koyon ɗinki cikin sauƙi ✂️1️⃣ Fara da abu mai sauƙi2️⃣ Practice kullum3️⃣ Kalli masu ƙwarewa4️⃣ Tambaya idan ba...
08/05/2026

✨ Sirrin koyon ɗinki cikin sauƙi ✂️

1️⃣ Fara da abu mai sauƙi
2️⃣ Practice kullum
3️⃣ Kalli masu ƙwarewa
4️⃣ Tambaya idan baka gane ba
5️⃣ Ka yi haƙuri

💯 Idan ka bi waɗannan, zaka koyi ɗinki cikin sauƙi!

📌 Follow page ɗinmu domin ƙarin koyarwa

06/05/2026

capacitated bride gown




Adire fabric boubou style inspiration Which one is the best? Muzammil Adam Ibrahim
06/05/2026

Adire fabric boubou style inspiration
Which one is the best?


Muzammil Adam Ibrahim

06/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nafisah Abubakar, Daniel Yakubu, Abdourahamane Barry, Hussaini Saudat, Muftahu A Ringim, Moufidath Tabe Lafia, Rukayya Abdulkadir, Aminu Aminu, Khadija Sabo Taura, Maryama Smart, Hussaina Yahaya, Usman Aisha, Bola Bashir, Maryam Abdulkarim, Rukayya Baba, Suhana Muhammad, Suraiyah Muhammad, Hafsat Muhammad, Zahra Isa Buba, Baby Adm, Amina Muhammad, Puri Ty, Khadija Abdullahi, Mizh Pretty Jinkai, Aisha Almustapha, Fatima Mohammed, Rabiu Crypto, Janet Bamaiyi, Hibbatu Muhammad

Yau tsautsayi ya hau ni, na Kashewa wata yarinya ₦1200, tun safe abun sai yawo yakemin akai. Allah ya maida min da alkha...
01/05/2026

Yau tsautsayi ya hau ni, na Kashewa wata yarinya ₦1200, tun safe abun sai yawo yakemin akai. Allah ya maida min da alkhairi.🤧

Real queens wear confidence better than makeup. 👑
28/04/2026

Real queens wear confidence better than makeup. 👑



22/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khafshart Khursheed Maududee, Hafsat M Abbakar, Amina Abubakar, Ummita Ibrahim, Aliyu Haidar, Sama Ila Mai Takalmi, Maryam Ibrahim, Suhaima Uba

🔥 IDAN KINA DINKI KI KARANTA WANNAN YAR UWA ! 🔥Dinki ba na masu kasala bane…Dinki na masu hakuri, juriya, da zuciyar koy...
21/04/2026

🔥 IDAN KINA DINKI KI KARANTA WANNAN YAR UWA ! 🔥
Dinki ba na masu kasala bane…
Dinki na masu hakuri, juriya, da zuciyar koyo ne 💯
A yau kina kokarin daidaita line…
gobe kuma kina dinkin kaya da mutane za su bi su nema! ✂️✨
Kada ki bari:
❌ rashin kayan aiki
❌ rashin customers
❌ ko kuskure
su sa ki daina!
Kowane kuskure darasi ne… kuma kowane darasi yana kai ki kusa da nasara.
Ki dage. Ki yi practice. Ki gaskata kanki.
💬 Lokaci zai zo da mutane za su ce:
“Wannan aikin waye? Ina son number ta!” 😍

20/04/2026


BARI IN FADA MUNA WATA GASKIYA MU TELOLI👊🔥🪡🧵Tunda yanzu teloli sun dawo hayyacinsu, bari nayi muku wannan tunatarwa👌A da...
20/04/2026

BARI IN FADA MUNA WATA GASKIYA MU TELOLI👊🔥🪡🧵

Tunda yanzu teloli sun dawo hayyacinsu, bari nayi muku wannan tunatarwa👌

A dabi’ar dan Adam, yafi daraja abinda bashi da shi, Kafin azumi
Tela na da lokaci… amma bashi da kudi.
Sai yaga kamar kudi ne yafi komai muhimmanci a rayuwa

Lokacin karshen azumi zuwa sallah:
Aljihun tela Yana cika da kudi amma Kuma lokaci yanai Masa karanci

Sai kuma ya fara ganin lokaci ne yafi komai muhimmanci sai kaji tela Yana cewa
“Bazan sake tara aiki haka ba shekara mai zuwa kuma fa xai kara

Amma da zarar lokaci ya dawo… sai mu manta da Baya
Kadauki komi da mahimmanci don cimma burinka shine xai SA Kai nasara

Allah ya Azurtamu da halal Ka rabu mu da haram Ka bamu customers masu albarka 🙏
Ameen✊👏

BIN ADERM FASHION DESIGN

Muzammil Adam Ibrahim

Shin aganinku dinkin nan xai Kai nawa Amma iya atamfar xa Baka Kai xaka sai yard sanann da Wana yard xaka yi
08/04/2026

Shin aganinku dinkin nan xai Kai nawa Amma iya atamfar xa Baka Kai xaka sai yard sanann da Wana yard xaka yi

Address

No 1437 Yakasai Kasuwar Rimi Opposite Sani Kwangila Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Aderm fashion designer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share