Prince usman hausa novels stories

Prince usman hausa novels stories Munkir-kiri wannan page domin fadakarwa,nishadantarwa da k*ma ilimantarwa ga yen uwa bki daya.

Wai munyi kyau kuwa banda son kai..........??????
23/06/2018

Wai munyi kyau kuwa banda son kai..........??????

24/03/2018

Slam

01/03/2018

Wasu mutanene su 3 suna tafiya a mota daya da akuya daya da kare daya da mage

sai yanfashi s**ataresu sais**acemusu idansunaso abarsusutafi to kowa sai yasa abinda yataho dashi yayi magana xasuwuce.

Sai mai kare yace :
wasan bacelona da real madrid da akai jiya nawa da nawa akatashi.
saiya dakawa kare duka .saikare🐕 yace one one.😁

sai mai akuya yace
january febuary march april sai yadaki akuya🐐 tace may🤣

saimai mage yaxubar dayawu yace wa mage mena xubar tace .................. Me kake tunani xatace????????

25/02/2018

WASA KWAKWALWA
wane abune fari kamarruwa baqi kamar tukunya
namiji yana amfani dashi sau uku arana mace na
amfani dashi sau 1 tak arayuwarta anfadeshi a al kur,ani a
larabci yanada harafi 3 a hausa ku 4 menene wanan
Tabb bari muga masu kwakwalwa....!

10/07/2016

slm

09/07/2016

HAHAHAHAHA!!!
INA HAUSAWAN SUKE??
Yau duk saina rikita muku qwaqwalwa, don nasan
ba zaku iya maida hausar nan yadda takeba!!!
Ina cikin fura ina shan zaure sai naji kuka tayi
kura sai na tattara danni na tsallake wando da
ba don qaya ba da takalmina ya sokeni.
INA HAUSAWAN KU GYARA WANNAN ZANCEN

11/03/2015

an PDP ne s**a kai hari a Bauchi -
Yuguda
24 Janairu 2015
Aika
Yuguda ya ce manyan 'yan PDP ne s**a sa
aka kai hari a Bauchi
A Nijeriya gwamnan jihar Bauchi Malam Isa
Yuguda, ya bayyana cewa 'yan jam'iyyarsu ta
PDP ne s**a kai hari kan taron yakin neman
sake zaben shugaban kasar Goodluck Jonathan,
amma ba 'yan jam'iyyar adawa ta APC ba.
A cewar gwamnan -- wanda shi ma dan jam'iyyar
PDP ne -- wasu ne daga cikin manyan 'yan
siyasa 'yan jam'iyyar ta PDP mai mulki 'yan
asalin jihar ta Bauchi da ke Abuja, s**a shirya
tarzomar matasan.
Ministan Babban birnin tarayayya Bala
Muhammad da shugaban jam'iyyar PDP na kasa
Ahmadu Mu'azu dai na daga cikin kusoshin PDP
'yan jihar Bauchi da ake jin ba sa dasawa da
gwamnan, duk da cewa jam'iyyarsu guda.
A ranar Alhamis ne wasu matasa s**a kai
farmaki kan taron gangamen na Shugaba
Goodluck Jonathan a wasu tituna ciki har da
lokacin da 'yan tawagar ke kan hanyarsu zuwa
fadar sarkin Bauchi, da k*ma a filin taron.
Li

Allah yabamu lafiya da xaman lafiya
13/08/2014

Allah yabamu lafiya da xaman lafiya

Assalamu alai k*m yen uwa musulmai inayi mana fatan alheri allah ya bamu shuwa gabanni nagari ameeeeeee..........
02/08/2014

Assalamu alai k*m yen uwa musulmai inayi mana fatan alheri allah ya bamu shuwa gabanni nagari ameeeeeee..........

24/07/2014

Slm

Usman
24/07/2014

Usman

Address

Kano

Telephone

+18062681042

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prince usman hausa novels stories posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share