Aliyu moukhtar

Aliyu moukhtar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aliyu moukhtar, Men's clothes shop, Kano.

03/01/2026
Iyaye nawa ne a halin yanzu suna cikin kabarinsu suna jiran addu'o'in 'ya'yansu Alhalin Ya’yan Sun shagaltu da rayuwa Su...
24/12/2025

Iyaye nawa ne a halin yanzu suna cikin kabarinsu suna jiran addu'o'in 'ya'yansu Alhalin Ya’yan Sun shagaltu da rayuwa Sun manta da iyayen Su😭😭

Allah ya jikan mahaifiyata yasa aljannah firdaus makomarta 🤲🤲

"Allahu Akbar, Allah ya jikan ahalina da s**a rasu, Kajiqansu Da Rahma, Kabasu Aljannah, Madaukakiya, Ameen, Ya Rabbi.

INNALILLAH WAENNAILAIHIRAJOUN!!!!                        😭😭😭😭😭😭Allah ya yiwa yar'uwar mahaifina rasuwa a yau laraba 17/1...
17/12/2025

INNALILLAH WAENNAILAIHIRAJOUN!!!!
😭😭😭😭😭😭

Allah ya yiwa yar'uwar mahaifina rasuwa a yau laraba 17/12/2025 a unguwar (gurungawa) ta medile anyi Jana,izarta da safe kamar yadda addininmu ya tanaza, Allah ya gafarta mata yasa aljannah firdaus makomarta

Aliyu moukhtar ✍️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu moukhtar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share