Autan Hajia Consolidations

Autan Hajia Consolidations Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Autan Hajia Consolidations, Men's clothes shop, Kano.

🚨🚨 Babu Ruwa Na!
30/07/2026

🚨🚨 Babu Ruwa Na!

💫"Mai imãni ba'a saran ko harbin shi sau biyu a rami daya".                                         Al-hadith.
22/07/2026

💫"Mai imãni ba'a saran ko harbin shi sau biyu a rami daya".

Al-hadith.

💫💫Lallai Babu Wani Rashi Ko Wata Musiba Da Tafi Rashin Manzon Allãh (SAW)... 😭😭
16/07/2026

💫💫Lallai Babu Wani Rashi Ko Wata Musiba Da Tafi Rashin Manzon Allãh (SAW)... 😭😭

🚨🚨 Shifa Tā' bashi da yare!
16/07/2026

🚨🚨 Shifa Tā' bashi da yare!

💫💫 Shi Kasuwanchi Da Kwakwalwa Ake Yinsa Ba Da Zuchiya Ba 👌✌️🤝👏CEO Autan Hajia Consolidations.
15/07/2026

💫💫 Shi Kasuwanchi Da Kwakwalwa Ake Yinsa Ba Da Zuchiya Ba 👌✌️🤝👏

CEO
Autan Hajia Consolidations.

15/07/2026
💫Ku Tausayawa Na Qasa, Wanda Yake Sama Ya Tausaya Muku".                                  Muhammad (SAW)
31/05/2026

💫Ku Tausayawa Na Qasa, Wanda Yake Sama Ya Tausaya Muku".
Muhammad (SAW)

"Wanda Yayi Shiru Ya Tsira." Al_hadith."Ka Iya Bakin Ka Yafi Ka Iya Jirgin Sama."
29/05/2026

"Wanda Yayi Shiru Ya Tsira." Al_hadith.

"Ka Iya Bakin Ka Yafi Ka Iya Jirgin Sama."

"Mai Yin Shiru Akan Gaskiya, Beben Shaidani ne"
28/05/2026

"Mai Yin Shiru Akan Gaskiya, Beben Shaidani ne"

"Ya zama wajibi masu fada aji a Arewa da 'yan Jarida su bude babban gidan Talabijin na yada labarai da zai rika yada lab...
20/02/2026

"Ya zama wajibi masu fada aji a Arewa da 'yan Jarida su bude babban gidan Talabijin na yada labarai da zai rika yada labaran Arewa da Turanci

Saboda gidajen talabijin da ake dasu a Najeriya manya duk na 'yan kudu ne kuma ana canja ainahin gaskiyar abinda ke faruwa a Arewa ana mana Qarya".

Inji Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Autan Hajia Consolidations posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share