21/03/2026
Dear Abba Sani Pantami Congratulations on reaching 1M followers on Facebook. Allah ya qara daukaka.
Masu rabo su ajiye account number dinsu, zamu raba Naira miliyan daya 1,000,000 da Data 500GB da Airtime na dubu 300k.
A yanzu na kudin zamu fara, sauran Data da Airtime din za suzo daga baya daki-daki, In Sha Allah.
Kamar yadda nayi alkawari duk randa na cika followers miliyan 1M, zan yi G-I-V-E-A-W-A-Y na musamman da ban taba yin irin shi ba ga Followers dina, sannan zamu tallafawa marayu da marassa lafiya, zamu hada liyafa ta musamman duk a cikin bikin nuna farin cikinmu da godewa Ubangiji.