01/01/2023
Katsinawa da daurawa harma da mallawa tafiya nata kawo jiki, Dan Amana dene kuke so haryanxu daurawa sun nuna Masa karamci ga katsinawa Nan Suma suna ta Kara zage danchi ga Dan Musa Nan sunce Suma sai Dan Amana. Mallamawa munsan Kuna Nan kun kintsa tsab Kuna jiran Dan ku yazo ganin gida yasha tarbar jinkai. Allah yabamu nasara GWAGWAREN DAI NE