Mai-keke Investment Tudun-Iya

Mai-keke Investment Tudun-Iya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai-keke Investment Tudun-Iya, Men's clothes shop, Tudun-Iya, Funtua, Katsina.

10/11/2025
KAYI CINIKI DA AMINTACCE, SAI KA MOREWA A BINDA KA SAYA CIKIN AMINCE    OPAY TERMINAL (P.O.S)     is  available         ...
10/11/2025

KAYI CINIKI DA AMINTACCE, SAI KA MOREWA A BINDA KA SAYA CIKIN AMINCE
OPAY TERMINAL (P.O.S)
is available
at Tudun-Iya
08105771749

09/11/2025

MAI-KEKE INVESTMENT SERVICES
Ga kadan daga cikin jerin service din da Mai Keke investment ya tanadar Muku.

wani abun ban shi'awa shine muna da tsarin hudda da mutum ako ina yake a kasar nan, harda wajem kasarnan, kamar:- nijer, Camaro, Ghana,

1-muna da tailoli da suke fidda qayataccen Aiki na zamani,
na Mata da Maza
muna da wakilai ma aikata a nijer da cikin Abuja da Camaro

2- muna da kwararren mai Zane Na zamani (Ghraphic desiner da fasahar AI) Kuma muna na datsarin aji domin koyar da wannan fasaha, cikin rahusa

3- domin samun Dama da mallakar shafin yanar gizo kuwa ai tuni Munyi fice wajen tsara maka kayataccen shafin yanar gizo, wannan Damace ga Yan kasuwa.
sannan muna da tsarin samar da aji na koyar da fasahar HTML/CSS/java/ da sauran su, a online, cikin rahusa.

4- sannan mun KAWO MUKU TERMINAL na OPay(P.O.S.) wannan Damace ga matasa domin saka tushe na Gina Kai, cikin farashi mai rahusa

it is available right now,    address Tudun-Iya.  Funtua contact number  08105771749
09/11/2025

it is available right now,
address
Tudun-Iya.
Funtua

contact number
08105771749

Address

Tudun-Iya, Funtua
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai-keke Investment Tudun-Iya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share