06/06/2023
HANYOYI '7' DA ZAKASAN CEWA LALLAI KANA BUQATAR "JA DA YALO"👉💊
1- Idan har yazama cewa kullum idan zaka yi wanka sai ka ƙirga 1.2.3 sannan ka watsa ruwa a jikinKa, most especially Lokacin sanyi. To Kana buƙatar 'Ja da Yalo"💊
2. Idan ya kasance har yanju kana tunanin cewa Wata(Moon🌙) idan kana tafiya tana binka, To alqrn bro kana buƙatas "Ja da Yalo"💊
3. Idan har ka ta6a amfani da Sim 1 naka domin kiran Sim 2 duk acikin Waya ɗaya, Malam ka haɗiye "Ja da Yalo"💊
4. Ka shiga ɗakin ka domin ɗauko wani abu, sai ka tsaya Qiqam ka rasa menene ma ya kaika ɗakin, sai bayan ka Hito sannan ka tuna. Hmm Oga go get "Ja da Yalo"💊
5. Wayar ka tana 1% kuma gashi NEPA sun kawo wuta, amma kaqi jona chaji saboda Chatting ya higa ranka, kabari har NEMA s**a ɗauke amma kaqi kwala wayar ka da Qasa, Tom lallai kana buƙatar "Ja da Yalo"💊
6. Idan har baka lura cewa a Lamba ta 5 da gangan na rubuta NEMA a maimakon NEPA ba, Toh Alqrn kaje ka sambaɗi "Ja da Yalo"💊
7. Idan ka gama karanta wanga posting sannan kayi dariya, ko kaqiyin dariya, Hmm kaima kasan You need "Ja and Yalo" 💊
🚶🏃🏃