Singer Market Zone 2 - Amata

Singer Market Zone 2 - Amata Singer is a commodities market base in Kano Northwest, Nigeria

10/06/2026

Cikekken bayanin yadda ake cigaba da gyaran Go-slow da ya Addabi Jama'a masu anfani da Titin Ibrahim Taiwo Road, Tun daga Bakin Mudassir And Brothers zuwa Roundabout din Masallacin Fagge.

Wannan Aiki Hadin Guiwa ne tsakanin Shugabancin Kasuwar Singa Karkashin Shugancin Musa Ibrahim Nabanki da kuma Hukumar KAROTA.

Anfara shi tun ranar litinin 8/6/26 muna neman Hadin kan Jama'a.

~ Comrade Bashir Madara.

09/06/2026

Jawabin Godiya daga Bakin Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye Alh. Musa Ibrahim Nabanki Ga mai girma Gomnan Kano HE Abba Kabir Yusuf bisa yadda yake zamanantar da Kano ciki har da Kasuwarmu ta Singa Mai Albarka.

Allah yasawa Kasuwancinmu Albarka.

Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye Alh. Musa Ibrahim Nabanki yana Gayyatar 'Yan'uwa, Abokan Arziki da sauran Yan...
08/06/2026

Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye Alh. Musa Ibrahim Nabanki yana Gayyatar 'Yan'uwa, Abokan Arziki da sauran Yan wannan Kasuwa mai Albarka.

Zuwa Wajen Daurin Auren 'Ya ga daya daga cikin jajirtattun Iyayen wannan kasuwa Alh Ashiru 'Yan Musa.

Wanda za'ayi kamar haka;

Ranar jumma'a 12/06/2026
Masallacin Al-furkan
Kafe 1:30 na rana

Allah yabada Ikon halatta, Aminnn

Sanarwa daga Comrade Bashir Madara
Jami'in Hulda da jama'a na wannan Kasuwa.
AMATA..

Mai Girma Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye, Amb Musa Ibrahim Nabanki Yana Kafatanin Yan Kasuwar tare da jan Ha...
26/05/2026

Mai Girma Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye, Amb Musa Ibrahim Nabanki Yana Kafatanin Yan Kasuwar tare da jan Hankalinsu da su tabbatar sun kashe Kayayyakin Wutar Lantarki da sauran Abubuwan da suke da alaka dasu.

Sannan ana shawartar masu kunna Wuta Saboda Dafa Abinci ko Shan Sigari da Kikayi yin Hakan a lokacin Hutun Sallar da za'a shiga Dan Kiyaye Dukiyoyin Al'umma.

Muna Adduar Allah ya karbi Ibadunmu, Yasa Muyi Sallah lafiya .

Sanarwa daga jami'in Hulda da jama'a na Kasuwar Singa da Kewaye.

Comrade Bashir Mahmud Madara.

Yau litinin 11/05/2026 Inshaa- Allah Akwai fira ta Musanman da jami'in Hulda da Jama'a na Kasuwar Singa da kewaye, Comra...
11/05/2026

Yau litinin 11/05/2026 Inshaa- Allah Akwai fira ta Musanman da jami'in Hulda da Jama'a na Kasuwar Singa da kewaye, Comrade Bashir Mahmood Madara akan bututuwan da s**a shafi Kasuwar Singa da sauran Al-umuran da s**a shafi kasuwancin Kano da ma kasa baki daya...

Karfe 4:30 to 5pm
Gidan Radion na Arewa Radio Kano 93.1 Fm

Allah yabada Ikon saurara.

Sakon Barka da jumma'a daga Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye Madakin Kasar Chiranci, Alh. Musa Ibrahim Nabanki...
08/05/2026

Sakon Barka da jumma'a daga Zabebben Shugaban Kasuwar Singer da kewaye Madakin Kasar Chiranci, Alh. Musa Ibrahim Nabanki.

Allah ya taimaki Kasuwarmu da Yan Kasuwar Singer baki daya, Ina muku fatan Alkhairi.

02/05/2026

Yadda Yan'uwa, Abokan Kasuwanci, Makota da sauran Abokan Arzuka kenan suke taya mai girma MADAKIN CHIRANCIN Alh Musa Ibrahim Nabanki murnar Nadin Sarauta da akayi masa a wannan rana mai Albarka bayan dawowarsa gida.

Alhamdullahi! Yau kenan awajen Nadin Sarautar Shugaban Kasuwar Singer da kewaye, Alh. Musa Ibrahim Nabanki matsayin MADA...
02/05/2026

Alhamdullahi! Yau kenan awajen Nadin Sarautar Shugaban Kasuwar Singer da kewaye, Alh. Musa Ibrahim Nabanki matsayin MADAKIN CHIRANCIN KONBOTSO Wanda Dagacin Ciranci ya nadashi bisa sahalewar Mai Girma Hakimin Kumbotso.

Allah ya taya riko madaki .

GAYYATAR NADIN SAURAUTA!Amadadin Iyaye, Dattawa da Shugabannin Kasuwar Singa Mai Albarka Kano.Suke Gayyatar Ilahirin Al'...
01/05/2026

GAYYATAR NADIN SAURAUTA!

Amadadin Iyaye, Dattawa da Shugabannin Kasuwar Singa Mai Albarka Kano.

Suke Gayyatar Ilahirin Al'umma zuwa Wajen nadin Sarauta da za'a yiwa Shugaban Kasuwar Singer da kewaye Alh. Musa Ibrahim Nabanki na MADAKIN DAGACIN KUNBITSO.

Rana -Asabar 2/5/2926

Lokaci - Karfe 10 na safe

Wuri - Fadar Dagacin Ciranci, Karamar Hukumar Kumbotso.

A iso lafiya.
Sanarwa daga Shugabancin Kasuwar Singer da kewaye.

Allah yaja zamanin madaki.

Masha Allah! Aiki sai mai shi, Yabon Gwani Kuma yazama dole.Allah ya taimaki Kasuwar Singa da Kewaye.Muna Godiya sosai S...
04/04/2026

Masha Allah! Aiki sai mai shi, Yabon Gwani Kuma yazama dole.
Allah ya taimaki Kasuwar Singa da Kewaye.
Muna Godiya sosai State Chiarman AMATA.

Shugaban Kungiyar Yan kasuwar jihar Kano AMATA Alh. Abdul'aziz Dalha Musa ya yaba wa shugaban kasuwar Singer Alh. Musa Nabanki bisa saka fitilar Solar a gidajen dake kasuwar, inda yace motar kashe gobara itama tananan zuwa.

Sanarwa daga Iliyasu Koki PR0 2

Address

Fagge LGA
Lagos
700211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Singer Market Zone 2 - Amata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category