N A collection

N A collection Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from N A collection, Department Store, Malumfashi.

We specialised in all kind of leather products eg,shoes, bags carpet flower box belt caps room decoration sit cover..........
We are located at fayamasa along BCGA road opposite Hali scinema mlfashi

3YEARS ANNIVERSARY 🎉🎉🎉CIKIN HOTUNA Yanda Maaikatan kamfanin N A COLLECTION suke Murnar cikar kamfanin Shekaru ukku da ka...
04/08/2026

3YEARS ANNIVERSARY 🎉🎉🎉

CIKIN HOTUNA Yanda Maaikatan kamfanin N A COLLECTION suke Murnar cikar kamfanin Shekaru ukku da kafawa

Hakika wannan ranace Mai cikeda dumbin Tarihi gawannan Kamfani Domin awadannan shekaru guda ukku kamfanin yacimma nasarori masu yawa.

Muna fatan Adduo'i daga gareku
Tareda fatan dubunnan nasarori anan gaba

N A COLLECTION Director Media and publicity ✍️

A GOBENE KAMFANIN N A COLLECTION KE MURNAR CIKA SHEKA 3 DA KAFAWA   IDAN HAR KANA TAYAMU FARINCIKI TO KAYIMANA POSTING K...
03/08/2026

A GOBENE KAMFANIN N A COLLECTION KE MURNAR CIKA SHEKA 3 DA KAFAWA

IDAN HAR KANA TAYAMU FARINCIKI TO KAYIMANA POSTING KO SHARING

MUNA GODIYA DA SAYAN KAYANMU DAKUKEYI

Available In All Sizes
03/08/2026

Available In All Sizes

Available in All sizes
03/08/2026

Available in All sizes

WELCOME BACK N-A COLLECTION....Ayau 1/7/2026 kamfanin N A collection leather craft industry malumfashi muke dawowa Hutu....
01/07/2026

WELCOME BACK N-A COLLECTION....

Ayau 1/7/2026 kamfanin N A collection leather craft industry malumfashi muke dawowa Hutu.

munshafe kusan wata 2 Muna Hutu hakan yasa kuka Dan jimu shiru.
Hakan yasamo Asaline sakamakon Muna shirye shiryen sake kawo Salo nazamani Domin kara bunkasa kamfanin.

ki kasance Tareda mu insha Allah Awannan dawowar Damukayi zakuga Abubuwa namusamman.

N A collection media concept ✍️

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!N.A COLLECTION LEATHER CRAFT INDUSTRY MALUMFASHI OPPOSITE HALI CINEMA MLF Yayen ma aikatan ...
23/05/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

N.A COLLECTION LEATHER CRAFT INDUSTRY MALUMFASHI OPPOSITE HALI CINEMA MLF
Yayen ma aikatan da zasuyi aure
Muna gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa ga taron bikin yaye ma aikata guda biyu mata sannan kutayamu farinki wa anda za a yaye sune kamar haka
Fatima Lurwan
Maryam Haris
Kuma suduka zasuyi aure suduka bayan yayen da wasu kwanaki hakika wa annan da za a yaye sun samu horo yadda yakamata hakika muna mutukar farinciki da mazajan dasu aura muna addu'a allah ubangiji yabasu zaman lafiya
Muna gayyatar kowa da kowa alla yabada ikon zuwa ameen
Rana: 31/5/2026
Lokaci: 10:00am
Wuri: Aharabar kamfani dake layin masallacin mal bala makaho
✍️Abdulyasar isah(P-A)

Update now
21/05/2026

Update now

Address

Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N A collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share