09/10/2021
asalamu alaikum yen uwa maza da mata ga wani alkhari gareku
tsari ne ga wayanda barayi suke damun su agida ayi anfani da wanan hatimin mai alfarma yenda ye sauka kayishi laya ka boyeshi a tsakiyan gida ko dai dai kofar gida insha allah bazasu shiga ba da yerdan mazon allah S A W
WANAn itace ayar
dan karin bayani ga number wayana ko kayimini magana ta wasap an bada izina sa alfarman allah S W T
07043971226