22/03/2020
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:
Hazikin Sojan Nijeriya, Lukman Waziri Ya Rasu A Fagen Daga
Don Allah duk wanda ya karanta ya tura zuwa wasu groups din don a nema masa addu'a saboda ya rasa ransa wajen kare kasa.
Allah ya gafarta masa. Amin.