13/06/2025
MUHAWARAR MU TA YAU Kai ne Mai gidanku na haya ya Yi ma wulakanci ya zumarma da kaya aka bashi hakuri da ker yahura yabaka sati daya ka barmai gidansa kwatsam sai jarabawa ta kamashi kafin lokacin yasa gidan a akasuwa Kai Kuma wasu alkhairi s**a zoma ka Siya gidan inkaine zaka yi masa alfarma?