Ãbdúlhåmęęd Ømēizã

Ãbdúlhåmęęd Ømēizã ,, marlians nation �

27/05/2021

Watarana annabi muhammad(s.a.w) yana cikin damuwa sai Allah(s.w.t) ya aiko mala'ika jibrilu ya tambayeshi me ke damunsa sai manzon Allah(s.a.w) yace:-ummati sai mala'ika jibrilu ya kware masa kaburbura baki daya sai yaga wasu na cikin murna wasu na cikin damuwa sai mala'ika jibrilu yace masa wadanda ka gani suna murna to sune masu fadin kalmar LA'ILAHA ILLALLAH wadanda kuma suke damuwa sune wadanda basa fadin wannan kalmar amma duk da haka manzon Allah(s.a.w) bai bar damuwa ba sai Allah(s.w.t) yace afadamasa ﻭﻟﺴﻮﻑ ﻳﻌﻄﻴﻚ ﺭﺑﻚ ﻓﺘﺮﺿﻲ watau dassannu zamu baka ceto har sai kace ya isa sai manzon Allah(s.a.w) yace dako zan ceci duka ummati sai wanda yaqi. Allah kasamu cikin ceton manzon Allah(s.a.w) sannan "yan uwa mu yawaita anbaton LA'ILAHA ILLALLAHU koda zamu samu shiga cikin wadancan mutanen.

Allah ka jikan duk wanda ya tura wannan ga koda a groups biyar??.....DON ALLAH KUSHIGA KUYI SHARING kuyi like wannan page

Latsa wannan link kaciga YouTube ka Kalli video tafsir Shehk dahiru bauchi. 👇🏻👇🏻👇🏻
https://youtu.be/OcfxOT42jxw

Shin mai Karban albashi duk wata za'a iya bashi zakka Amsa daga sheikh Ibrahim sale 👇🏻👇🏻👇🏻https://youtu.be/EHuiuPWjmis

https://youtu.be/kRm_cYfBFrE

Tafsir Dr Ibrahim maqari Ramadan 2021 Day 22. Latsa wannan link kaciga YouTube ka Kalli full tafsir👇🏻👇🏻👇🏻

Address

Okene
٠٠٩٩٤٣٢٢٦٧٧٤

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ãbdúlhåmęęd Ømēizã posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share