03/05/2026
Assalamu Alaikum, amadadin kungiyar kwallon kafa ta Ajiya united. Muna taya Mai gidanmu dattijon arziki Umar Ajiya Isa. Ajiyan Daular usmaniya murnar samun wannan dama ta tsayawa takarar senetor a sokoto ta gabas a zaben 2027 a karkashin jam'iyar APC. Haka zalika muna kara jaddada goyon bayanmu dari bisa dari tare da magoya bayanmu domin ganin anyi nasara a wannan tafiya. Dafatan Allah cika muna bukatocin mu. ( Coach Ajiya united FC )