Zanga zanga2024

Zanga zanga2024 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zanga zanga2024, Men's clothes shop, Sabon Gari Tegina, Tegina.

14/07/2025

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

ALLAHU AKBAR: Mai Gidana Ya Bar Min Wasiyyar Cewa In Roƙa Masa Gafarar Yan Najeriya Kafin Ya Ràsu —Aisha BuhariMai ɗakin...
14/07/2025

ALLAHU AKBAR: Mai Gidana Ya Bar Min Wasiyyar Cewa In Roƙa Masa Gafarar Yan Najeriya Kafin Ya Ràsu —Aisha Buhari

Mai ɗakin marigayi tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari Aisha, ta nemi ƴan ƙasar su yafewa mai gidanta tun gabanin a shigar da shi Kabari, Aisha tace.

"Tunda ya sauka daga mulki maganar da yake yawan faɗa min a duk lokacin da muke fira ita ce, idan ya riga ni mutuwa in isar da saƙon sa ga ƴan Najeriya cewar su yafe masa kura-kuren da yayi a mulkinsa kasancewar sa ɗan adam mai yin dai-dai da rashin dai-dai, saboda haka don Allah ina roƙon kowa da koya ya yafe masa tun kafin a kai shi makwancin sa"—In ji ta

Don Allah kowa ya tura wannan saƙon zuwa sauran groups don kowa ya gani muna fatan Allah ya yafe masa.

Jerin mutanen dasukafi sha gwagwarmaya wajen kafa kannywood a shekara 35 zuwa 40 data wuce.........
07/07/2025

Jerin mutanen dasukafi sha gwagwarmaya wajen kafa kannywood a shekara 35 zuwa 40 data wuce.........

Amulkinwa aka haifekaNidai.................Aka haifeni
07/07/2025

Amulkinwa aka haifeka
Nidai.................

Aka haifeni

Qaddara Kaine kadawo tafiya kachimma matanka awannan yanayi.👇👇👇 meye za6inka🙈🙈🙈🙈🙈🙊
06/07/2025

Qaddara Kaine kadawo tafiya kachimma matanka awannan yanayi.👇👇👇 meye za6inka

🙈🙈🙈🙈🙈🙊

Hotunan Yadda Mabiya Mazhabar Shi'a S**a Gabatar Da Muzaharar Ashura a Garin Zaria Dake Jihar Kaduna Arewacin Najeriya Y...
06/07/2025

Hotunan Yadda Mabiya Mazhabar Shi'a S**a Gabatar Da Muzaharar Ashura a Garin Zaria Dake Jihar Kaduna Arewacin Najeriya Yau Lahadi.

13/02/2025

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

05/08/2024

🌎

01/08/2024

Allah kawomuna saukin rayuwa
Da zaman lafiya

31/07/2024

Address

Sabon Gari Tegina
Tegina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zanga zanga2024 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share