Azib fashion style

Azib  fashion style Azib ko kuce waliyyillah na bude wannan page din ne domin tallata ayyuka na, da kuma yar'fasahar da ALLAH ya bani.

15/08/2026
Ba munafurci ba ne mata. Ansha fama kibar suturar banza, Haka anyi fama ki bar kawayan banza. Annusshe ki illar zuwa kya...
05/08/2026

Ba munafurci ba ne mata.

Ansha fama kibar suturar banza,
Haka anyi fama ki bar kawayan banza.

Annusshe ki illar zuwa kyauye day,
A hanya Habu Lawal sutare har monday

Ina da gulma, tsekumi duk ke ce,
Babu arabi bare boko oh a sangarce.

Manya na unguwa gunki yan'gulma,
Ustazu malami me nasiha Dan gulma.

Yau ga rana ta tambaya,
Kuma babu ko sakaya.

Zan daura in kun biyo ni,
Ya ta kaya kuji a danasani.

- Ashe silar lafiyace.

Kiriniyar yaro saida lafiya
Kai da kawowa silar lafiya
Bari-barin yaro lafiya ce*

Ki aje shi yai ta zillo lafiya
Ya soma zama dakansa lafiya
Me taya ki kaye-kaye lafiya ce*

Wata rana kibishi aguje lafiya
Ya budi baki yace umma lafiya
Kina girki ya haujikin ki lafiya ce*

Lafiya eh danki silar lafiya ce.
Yanada lafiya eh silar lafiya ce.
Me layafi kwarai haka lafiyar ce*

Allah sarki, ita nata bashi komai sai kuka,
Babu emm ba a'a ko ciwo yake sai kuka.
Tajika tsamiya har kuka wayyo uwa garkuwa*

Dan kande, lantana makaranta suke zuwa,
Lawal, tanko in sundawo aike suna zuwa.
Wasa ake ba nata abin damuwa*

Tawakkali daDa kinji yaa mahaifiya uwa,
In rabbi ya nufa komai zai gushe ai mantuwa.
Labari zaki bada yanzu yaginnuwa*

Allah ya shiga lammarin ki uwa.
Dan ki ya zam abin misaltuwa,
Jin-jinata ga dukkan mace uwa*

05/08/2026

Da nasami baKaKe, sai na maida su kalmomi, da hakanne zasu bani baitoci, sai na daure su da Dangwaye.
Ni me son rubutu ne

Address

Aqahf Plaza U/Rimi
Ungwan Rimi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Azib fashion style posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share