Classyfit Tailoring Studio

Classyfit Tailoring Studio Classyfit Tailoring Studio
handcrafted elegance for women and kids
stone abaya. baby blouse. unique fits
� 08147025452 | DM to orders

ƘARFE NAWA KUKA GA WANNAN POSTING ƊIN ❓
11/06/2026

ƘARFE NAWA KUKA GA WANNAN POSTING ƊIN ❓

Gaskiya nayi kewar ɗinka waɗan nan rigunan 🥹 kuzo iyayen babies a ɗinkawa yaran ku a farashi mai sauƙi 💯 💫
11/06/2026

Gaskiya nayi kewar ɗinka waɗan nan rigunan 🥹 kuzo iyayen babies a ɗinkawa yaran ku a farashi mai sauƙi 💯 💫

Wani barawo ne cikin tsakar dare ya shiga gidan wata tsohuwa don yin sata, sai ya same ta zaune a farke.Ganin haka, sai ...
11/06/2026

Wani barawo ne cikin tsakar dare ya shiga gidan wata tsohuwa don yin sata, sai ya same ta zaune a farke.
Ganin haka, sai ya daka mata tsawa, ya ce:
"Wai ke me k**e yi har yanzu ba ki yi barci ba, tsohuwa?"

Tsohuwar nan take ta gane cewa barawo ne ya shigo mata. Amma cikin dabara da sanyin murya, sai ta ce masa:
"Ɗana, daga ganinka kai mutumin kirki ne mai tarbiyya da mutunci, sam ba halinka ba ne, amma hali irin na matsin rayuwa ne ya tilasta maka shiga wannan harkar."

Ta ci gaba da cewa:
"Kada ka damu ɗana, ina da maƙudan kuɗaɗe da sarƙar zinare a gidan nan. Ka ɗauke su duka ka tafi da su, Allah ya yi maka albarka, ya kawo maka mafita. Amma don Allah kafin ka tafi, yanzun nan na farka daga wani mafarki mai ban tsoro wanda ya razana ni sosai, kuma ina so ka taimake ni ka fassara mini shi."

Barawon ya bushe da dariya a zuciyarsa, ya ce: “Lallai ma tsohuwar nan a ruɗe take, ko dai ba ta da hankali ne?”
Sai ya daure fuska ya ce mata:
"To, maza ki faɗi mafarkin naki in ji, sai in fassara miki."

Tsohuwa ta nisa, ta ce:
"Na yi mafarki na ganni ina tafiya a gefen wani kogi, sai ƙafata ta zame ta maƙale a tsakanin wani dutse, ga shi kuma na kusa faɗawa cikin ruwan. Kawai sai na shiga yin ihu da dukkan ƙarfina ina cewa: 'Ka taimake ni, Audu! Ka taimake ni, Auduuuuu! Ka zo da sauri, Audu!'"

Barawon ya cika da mamaki, ya tambaye ta:
"Waye kuma wannan Audu ɗin?" 🤔

Kwatsam! Sai ga Audu ya shigo cikin dakin kamar wanda aka harbo. Bai tsaya wata-wata ba, ya damƙe barawon nan, ya shiga yi masa dukan tsiya!

Ganin dukan ya yi yawa, sai tsohuwar ta ce:
"Ya isa haka, ɗana Audu! Ka tausaya masa haka, kada ya mutu a hannunka!"

Sai barawon ya fashe da kuka, yana numfashi sama-sama ya ce:
"Kawai ka dake ni, Audu! Ci gaba da duka na sosai! Na cancanci hakan, domin ni sata na zo yi, ba fassarar mafarki ba!" 🤣
Copied

Big shout out to my newest top fans! 💎 Fatima Rabiu, Khadija Kasim, Husaina Usee, Bilkisu Mai Gadanzinare, Aishatu Hussa...
11/06/2026

Big shout out to my newest top fans! 💎 Fatima Rabiu, Khadija Kasim, Husaina Usee, Bilkisu Mai Gadanzinare, Aishatu Hussaini, Hafsat Ibrahim Bisco, Maryam Erbaba, Gimbiya Rejoice, Ummu Sadeeq, Aisha Humaira, Maman Noor, Ummu Sultan, Fatima Abubakar, Shamsiya Jibril, Hadiza Adamu Musa, Muhammadu Ahmadu, Zainab Lawal, Real Abbancy, Pretty Bea, Maman Ameenullah, Dahiru Muhammad Sani, A'isha Emily, Mar Atussaliha, Maman Aisha, Nafisa Sani, Sameerah Salees, Ummu Umaysat Dalhatu, Maryam Umar Adam, Ummu Khairat, Oumeenart Khairat, Hauwa'u Falalu Maska

Drop a comment to welcome them to our community,

🎉 Facebook recognized me for starting engaging conversations and producing inspiring content among my audience and peers...
10/06/2026

🎉 Facebook recognized me for starting engaging conversations and producing inspiring content among my audience and peers!

A-shape 👗 me V-neck       Allah ya sanya albarka a cikin sana'ar mu 🙏🌟✂️💯
10/06/2026

A-shape 👗 me V-neck
Allah ya sanya albarka a cikin sana'ar mu 🙏🌟✂️💯

🤣🤣🤣
10/06/2026

🤣🤣🤣

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khadija Muhammad, Akeelert Abubakar, Zahra'u Ahmad, Richa...
10/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khadija Muhammad, Akeelert Abubakar, Zahra'u Ahmad, Richard Godiya, Ahmad Abdulmalik, Rabi'atu Muhammad, Haseen Isah, Salisu Adamu Abdullah, Salma Shu'aib, Sa'adatu Maman Afrah, Balkissou Moussa, Yunus Adam, Abdurrazak Ali, Ummin Amjad, Hauwa U Ibrahim, Victoria Tanimu, Hauwa U Muhammad Hussain, Isa Muhd Isa, Maryam Vesty, Ayomide Muhammed, Zaynab Abdullahi, Hafsat Jajere, Salisu Muhammad, Sani Kaya Ruqayyerhtu, Samanja Gombe, Fatima Aliyu, Musa Umar Goge, Ruqayyah A Adam, Saudat Abubakar Sadiq, Nabbilah Khalid, Usaina Gwadabe, Zainabb Zainabb, Fatima Shehu Sambo, Fadimah Abakar, Sadiya Adamu, Fatima Ahmad Aliyu, Musa Muhod, Fatima Abdullahi, Fatima Mohammed Ali, Muhammad Bin Umar, Yahaya Sudais, Jamila Hassan, Rabiatul Badawiyyah, Isah Ahmad, Halima Khalid, Sulaiman H Bello, Ahmad Aliyu, Safiyya Sopnah, Zaeenav A Fodiyo, Ummu Shuraifat

GOOD NIGHT 👋🥱Classyfit Tailoring Studio
09/06/2026

GOOD NIGHT 👋🥱
Classyfit Tailoring Studio

Barkan mu da dare mutanen kirki 🥰 Kunga wannan result ɗin kuwa ❓ marks nawa zaku bata 1/10
09/06/2026

Barkan mu da dare mutanen kirki 🥰
Kunga wannan result ɗin kuwa ❓ marks nawa zaku bata 1/10

Address

Nagoyi Zaria
Zaria
7711

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Classyfit Tailoring Studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share