MDA KANO MDA KANO ❤️
(1)

Chikakken shugaba
28/05/2026

Chikakken shugaba

Kunemi hijabu kuyita kyakyketawaMda ahlee kano
28/05/2026

Kunemi hijabu kuyita kyakyketawa
Mda ahlee kano

Gafa Jawara Gamai mda Ahali Mubarak Mda Kano
28/05/2026

Gafa Jawara Gamai

mda Ahali Mubarak Mda Kano

Happy sallah to all masoya shehu mda 🥰from aweBuba b mda ✍️
28/05/2026

Happy sallah to all masoya shehu mda 🥰from awe

Buba b mda ✍️

Happy sallah my daddy
27/05/2026

Happy sallah my daddy

Shi lamari na gaskiya baya taba gushewa bawani duhun dazai dushashe hasken gaskiya aduk inda take inda bahakabane to day...
27/05/2026

Shi lamari na gaskiya baya taba gushewa bawani duhun dazai dushashe hasken gaskiya aduk inda take inda bahakabane to dayau babu shaihu dan anty hadamu mabiyansa asak**akon sabanin hankula da haqiqa tazo dashi ina mufin gaskiya kenen to dama shi ilimi na badini ba qwaqwaluwa che take dauka aa wannan lamarine na ruhiyya wanda kuma bakowane yake samun wannan iliminba sai wanda allah yazaba yake sanarwa shine ilimi na minladumna wannan ilimin min indallahi ne

To dan haka yan uwa muqara haquri muqara jajirchewa muqara yaqini akan wanda mukayi muke kan gaskiya wanda hakan yasa ake che mana yan haqiqa yayan gaskiya kenen to alhamdu shaihu ala ayyi halin

💓masoya💓muna ziyara cikin sufar ladabi🙇daga masoyinku cikin soyayyah

MDA AHALI KANO ❤️

Shi kadae yake shehu ko a'ina waliyy yake baiyi k**a tasa ba🫀🌹🤍🎉
24/05/2026

Shi kadae yake shehu ko a'ina waliyy yake baiyi k**a tasa ba🫀🌹🤍🎉

jagora Nagari mda Babu mahani muntuba masoya shehu
24/05/2026

jagora Nagari mda Babu mahani muntuba masoya shehu

In hijabu tayyo kanta a lahira babu rabauta rashin sanin Allanta tunda shehu yabbudeta haqqu keda tsantsar bauta duniya ...
15/01/2026

In hijabu tayyo kanta a lahira babu rabauta rashin sanin Allanta tunda shehu yabbudeta haqqu keda tsantsar bauta duniya rawar 'yan mata a bayeene dukka sarauta abinnufi sirrinta A'isha harazimi 'yata guyubu majanun memoto Ilahu ya inganta
mda bayee gidauniyar soyayya
Happy alhamis masoya

shehu ne keyin Yadda Yaso Dadi Alhamdulillah muntuba masoya mungode da soyayya
12/01/2026

shehu ne keyin Yadda Yaso Dadi Alhamdulillah muntuba masoya mungode da soyayya

Adresse

Democratic Republic Of The

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque MDA KANO publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à MDA KANO:

Partager