New Millennium Fashion House

New Millennium Fashion House WE TAUGTH THE WORLD HOW TO DRESS

Egypt 🇪🇬 to Nigeria 🇳🇬 delivery with no hasslePrice-: 38k📍📍📍https://wa.me/2348021111589 WhatsApp only
06/05/2025

Egypt 🇪🇬 to Nigeria 🇳🇬 delivery with no hassle

Price-: 38k📍📍📍

https://wa.me/2348021111589
WhatsApp only

16/04/2025

INNA LILLAAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UU

Ubangiji Allaah kada ka jarabcemu da dukiya da ya'yan mu🤲🤲🤲

08/02/2025

So emotional!!!!🥺🥺🥺

Ubangiji Allaah ka kawo mana sauƙin wanna masifa 🤲🤲🤲



19/01/2025

Babu zagi babu cin mutuncin, amma duk wanda ya dakko dakon tulunbu 2027 to sedai ya siyar a gidan shi In-shaa Allaah 🧏🧏🧏




14/01/2025

INNA LILLAAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UU 😭😭😭

Wai ina zamuje ne mutan arewa, Ni se nake gani kamar mu kadai ne muke da irin wannan halin na ko inkula da yara fa, wanna a jihar Kano kenan fa wanda na tabbatar duk jihohin arewa 19 akwai irin wadannan yaran harda sauran jihohin kudancin kasar, Ubangiji Allaah karka kamamu da lefin da wawayen cikin mu ke aikatawa🤲🤲🤲

14/12/2024

Baya game da sabuwar dokar haraji daga bakin gwamna Nassarawa Engr Abdullahi suke


01/12/2024

Wato shi wanna gwamna se karasa ya akayi ya hau kan kujerar ne, ko dai kaf Sokoto babu wanda yafi shi ne? Gashi matashi amma sam se ahankali salon Mulkin nashi



30/11/2024

Ubangiji Allaah kayi mana maganin matsalar da duke kokarin karamu acikin ta🤲🤲🤲


Address

Hay Al Ashr In Nasr City Cairo
Cairo

Telephone

+2348035075832

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New Millennium Fashion House posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to New Millennium Fashion House:

Share