26/01/2026
Ana ta cewa ayi HAKURI ๐ฅบ??
Ehh hakane๐!!
Saboda hakuri karfi ne
Hakuri maganine
Hakuri yafi sauqi
Hakuri farin ciki ne karshen sa
Hakuri siface ta mutanen kirki & nagartattu ๐โจ
Rashin sa Yana haifar da:
Nadama๐ญ
Kurakurai
Fushin Allah
Lalacewa๐ข
ูุงุตุจุฑ ูู
ุง ุตุจุฑู ุฅูุง ุจุงููู
Kayi hakuri Kuma hakurin ka baya zama sai da taimakon Allah (swt)โจ๐ฏ
๐๐๐บ๐ฝ๐๐๐บ๐ ๐๐๐๐บ๐๐๐บ๐ฝ ๐ ๐๐๐๐๐บ๐โจ
NALADIDI ๐บ